Poiskna'ura Mai Kwakalwa

Poisk (Rushanci: Поиск) na'ura mai kwakwalwace wacce kamfanin wacce za a iya dauka mai amfani da fasahar IBM da kamfanin na'urori na KPO Electronmash a garin Kiev ya samar, Na kasar Ukrainian a lokacin tarayyar soviet.

An tsarata ne abisa karin masarrafin K1810VM88, wanda aka dauko daga tsarin Intel 8088. An samar da ita tun a 1987 sannan an saketa a 1989, Takasance itace wadda akafi sani daga cikin na'urorin IBM a tarayyar Soviet Matsakaicin shirin ya rasa hanyoyin sadarwa an kai da gindi(serial) ko kuma na kaida kafa (parallel) wadanda ake amfani dasu domin jona firintar beran kwamfuta da-dai sauransu, wadanda zaka iya sanya su ne kawai idan ka sayi katin kari na na'ura mai kwakwalwa Bata cika rukunin na'ura IBM, saboba na'urar IBM ta barta a baya. Ana sayar da na'ura sosai a 1991,kafin rushwar tarayyar Soviet hakan nan ansayar da dubbai tun daga 1990 a kowacce shekara

Poiskna'ura Mai KwakalwaPoisk(Na'ura mai kwakalwa)
computer model (en) Fassara
Poiskna'ura Mai Kwakalwa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na home computer (en) Fassara da microcomputer (en) Fassara
Farawa 1989
Ƙasa Kungiyar Sobiyet
Manufacturer (en) Fassara Electronmash (en) Fassara
CPU (en) Fassara K1810VM88 (en) Fassara da Intel 8088 (en) Fassara
Operating system (en) Fassara MS-DOS (en) Fassara
Poiskna'ura Mai Kwakalwa
Hoto na'ura Poisk ke nan
Poiskna'ura Mai Kwakalwa
hoton pk poisk

Manazarta

Tags:

Kiev

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Jean-Luc HabyarimanaGwiwaHassan GiggsAbdullahi BayeroAmina UbaMuhammadu BelloMusulunciJerin ƙauyuka a jihar KanoOga AmosSalihu JankiɗiCarles PuigdemontHUKUNCIN AUREBirnin KuduBola TinubuElon MuskRundunonin Sojin NajeriyaJa'afar Mahmud AdamBilkisu ShemaHussain Abdul-HussainJerin ƙauyuka a jihar KebbiAbdulrazak HamdallahMasarautar KatsinaBarewaSudanBakar fataSankaran NonoRukky AlimSana'o'in Hausawa na gargajiyaAlgaitaKubra DakoKazaureMaganin gargajiyaSokoto (birni)ImaniWahabiyanciTatsuniyaHausa BakwaiKaruwanci a NajeriyaAbdullahi Umar GandujeAlmaraBurkina FasoHabaiciTekuRahama SadauGrand PHamisu BreakerJerin shugabannin ƙasar NijarBulus ManzoDaular UsmaniyyaAnnabi MusaSaudi ArebiyaCiwon sanyiYahudanciLesothoGaɓoɓin FuruciKairoRana (lokaci)Abba Kabir YusufJamhuriyar Dimokuraɗiyyar KwangoSarauniya DauramaAliko DangoteTsohon CarthageKhomeiniDajin SambisaIbrahim GaidamShayarwaSana'ar NomaAgadezTuraiZanzibarLadidi FaggeAbujaSallar asubahiNijar (ƙasa)🡆 More