Madame Tussauds (lafazi-|tju:ˈsɔːdz, ko tuːˈsoʊz) gidan ajiye kayan tarihi ne na (wax museum) dake a birnin London da wasu ƙananan a wasu manyan birane.
wax sculptor Marie Tussaud ce ta kafa ta. Ada ana kiranta da "Madame Tussaud's"; alamar dake nuna mallaka na afostirof din yanzu ba'a amfani dashi a sunan. Madame Tussauds na daga cikin manyan wuraren bude ido a London, inda yake dauke da ayyuka da ake kira waxworks na shahararrun kuma mutanen tarihi da kuma shahararrun fina-finai da dan'wasan telebijin.
Madame Tussauds | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | wax museum (en) |
Ƙasa | Birtaniya |
Mulki | |
Hedkwata | Landan |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1839 |
Wanda ya samar | Marie Tussaud (en) |
Awards received | [[]] (2007) |
madametussauds.com |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Madame Tussauds, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.