Gidan wasan kwaikwayo na Berezil wata ƙungiyar wasan kwaikwayo ce ta Soviet Ukraine wacce Les Kurbas ta kafa.
Gidan wasan ya wanzu tsakanin shekarar 1922 zuwa 1933. Asalin gidan yana Kiev, amma ta koma zuwa Kharkiv a shekarar 1926. Hakanan ana kiranta ƙungiyar mawaka na Brezil ', kamfanin ya haɗa da studiyoyi, mujallu, Gidan Tarihi, da kuma makarantar wasan kwaikwayo. A cikin shekarar 1927, Kurbas da Berezil sunyi haɗin gwiwa da marubucin wasan kwaikwayo na Ukraine Mykola Kulish . Bayan samar da wasan karshe na Kulish, Maklena Grasa, Ma'aikatar Ilimi ta aika Kurbas zuwa gudun hijira. Daga nan sai gwamnati ta sake masa suna gidan wasan kwaikwayon Taras Shevchenko.
Gidan Wasan Berezil | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | theatrical troupe (en) |
Ƙasa | Ukraniya da Kungiyar Sobiyet |
Mulki | |
Shugaba | Les Kurbas (en) |
Hedkwata | Kharkiv (en) da Kiev |
House publication (en) | unknown value |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1922 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Gidan Wasan Berezil, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.