Al-Hilal Saudi Football Club (Larabci نادي الهلال; Wata), wanda aka fi sani da Al-Hilal , ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce a ƙasar Saudi Arabiya daga Riyadh.
Tare da jimloli guda 55, sune ƙungiyar da ta fi kowacce nasara a ƙasar.
Al Hilal SFC | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance | نادي الهلال السعودي |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Mulki | |
Shugaba | Q79351554 |
Hedkwata | Riyadh |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 16 Oktoba 1957 |
|
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Al Hilal SFC, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.