Hadiza Bala Usman: Yar siyasa a Nigeriya,tsohuwar Manajar Darekta ta Hukumar Tashar Jirgin ruwa ta Nijeriya,

Hadiza Bala Usman (an haifeta a ranar 2 ga watan Janairun na shekara ta alif ɗari tara da saba'in da shida (1976) miladiyya, 'yar Najeriya ce, yar siyasa.

Ita ce tsohuwar Manajar Darekta ta Hukumar Tashar Jirgin ruwa ta Nijeriya, wadda aka fi sani a Turance da Nigerian Port Authority "NPA", shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne ya naɗa ta muƙamin, a ranar Litinin 11 ga watan Yuli, a shekara ta 2016. Daga bisani ta kasance ita ce Shugabar Ma'aikatan gidan gwamnatin Jihar Kaduna.Hadiza Bala Usman cikakkiyar mamba ce a jam'iyya mai mulki a yanzu All Progressives Congress (APC).

Hadiza Bala Usman: Yar siyasa a Nigeriya,tsohuwar Manajar Darekta ta Hukumar Tashar Jirgin ruwa ta Nijeriya, Hadiza Bala Usman
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kaduna, 2 ga Janairu, 1976 (48 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Mai bada shawara Ga Shugaba Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Hadiza Bala Usman a matsayin mai ba shi shawara ta musamman kan harkokin siyasa da daidaitawa, a ranar 19 ga June 2023.

Manazarta

Tags:

All Progressives CongressDan NajeriyaHukumar Tashar Jirgin ruwa ta NijeriyaJihar KadunaMuhammadu Buhari

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Masarautar AdamawaFuruciHausaBeninIngilaƘonewaDavid CameronNATORahma MKMatan AnnabiPolandAminu KanoLimogesNBCMetastasisSarakunan Saudi ArabiaCutar bipolarMusaAbdullahi BayeroTsuntsuAllu ArjunAminu Waziri TambuwalHalima GodaneZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoMurtala MohammedSwitzerlandSadiya GyaleAfirkawan AmurkaSallolin NafilaJerin ƙauyuka a jihar JigawaHarsunan NajeriyaMichael JacksonJerin Sunayen Gwamnonin Jihar BornoRachel BancoulyKaruwanci a NajeriyaJerin ƙauyuka a Jihar GombeShehu KangiwaWikiRabi'a ta BasraKibaGasar Firimiya ta SudanAmerican Broadcasting CompanyAmurkaAliyu Ibn Abi ɗalibJa'afar Mahmud AdamTekun AtalantaBasirAdjoua Flore KouaméTarihin falasdinawaIspaniyaMaryam YahayaAmfanin Man HabbatussaudaKanoWajen zubar da sharaGrand PNas DailyWhatsAppWuhan1994Barau I JibrinAlbani ZariaPrabhasSudanSojaHadiza MuhammadItaliyaAnnabawaTafsir Ibn KathirJamusHadin Gwiwa Don Taimakawa A Ko InaTsarin DarasiAuta MG BoyMaryam BoothAliko DangoteƘur'aniyya🡆 More