Ethiopian Airlines

Ethiopian Airlines (EAL) kamfanin sufurin jirgin sama ne mai mazauni a birnin Addis Abeba, a ƙasar Habasha, kuma kamfanin ya kasance mallakin gwamnatin kasar.

An kafa kamfanin a ranar 21 ga watan Disemban 1945 kuma ya fara aiki a a ranar 8 ga watan Aprelun 1946, sannan ya fadada zuwa sufuri tsakanin kasa da kasa a shekarar 1951. Kamfanin ta fara ba da hannun jari a shekarar 1965 kuma an sauya masa suna daga Ethiopian Air Lines zuwa Ethiopian Airlines.

Ethiopian AirlinesEthiopian Airlines
ET - ETH
Ethiopian Airlines
Ethiopian Airlines
Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Habasha
Aiki
Mamba na African Airlines Association
Ƙaramar kamfani na
Ɓangaren kasuwanci
Reward program (en) Fassara ShebaMiles (en) Fassara
Used by
Mulki
Hedkwata Filin jirgin saman Addis Abeba
Mamallaki Government of Ethiopia (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1945
Founded in Addis Ababa

ethiopianairlines.com


Ethiopian AirlinesEthiopian AirlinesEthiopian Airlines
Ethiopian Airlines
Wani jirgin kamfanin kenan a filin jirgi na Bankok
Ethiopian Airlines
Ethiopian Airlines
Ethiopian Airlines
Ethiopian Airlines
Ethiopian Airlines

Filin jirgin saman ya kasance memba na International Air Transport Association tun daga 1959 da kuma Kungiyar Filayen Jirgin Sama na Afurka a 1968. Kamfanin memba ne na Star Alliance, tun lokacin da suka shiga kungiyar a cikin watan Disemban shekara ta 2011. Inkiyar filin jirgin itace 'New Spirit of Africa' Ethiopian's hub, kuma hedikwatar ta na nan a Filin jirgin saman Addis Abeba, a babban birnin Addis Ababa, inda take sufurin fasinjoji 125 - 20 daga cikinsu a tsakanin kasa, 44 kuma jigilar kayayyaki. Filin jirgin yana da manyan rassa a Togo da Malawi. Filin jirgin ta Ethiopia itace mafi girma a Afurka ta fuskar jigilar fasinjoji, wuraren sauka, girman jirage da kuma kudaden shiga. Filin jirgin har wayau shine na hudu a duniya dangane da yawa wuraren sauka a fadin duniya.

Yana da jiragen sama 117, daga kamfanonin Airbus, Boeing da De Havilland Canada.

Tarihi

1940s: Da farko

Bayan samun yancin kan kasar habasha wato Ethopia, Mai daraja Haile Selassie I ya nemi taimakon Amurka, Burtaniya da faransa akan su taimake shi ya gina babban kamfanin jirgin sama a matsayin sabon cigaban da zai iya samam al'ummar kasar shi Awani rahoto da BBC suka fitar sun yayi wannan yunkuri ne na gina babban kamfanin jirgin sama a kasar domin tsame kasar daga halin talauci A cikin shekarar 1945, Gwamatin Ethopia ta fara hadin gwaiwa da kamfanonin manyan jiragen sama. A ranar 8 ga watan 1945, TWA ta rattaba hannu a yarjejeniya

Manazarta

Tags:

Addis AbebaHabasha

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

LefeFarautaYahaya BelloHalima AteteCathy O'DowdKhalid ibn al-WalidSunnahUmmi KaramaAkin AkingbalaMusulunci a NajeriyaJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaSafiya MusaKalmaSani Umar Rijiyar LemoCaleb AgadaKanyaAlhaji Ahmad AliyuHannatu BashirSaudi ArebiyaJeon SomiHauwa MainaHawan jiniAliyu Muhammad GusauIndonesiyaEnioluwa AdeoluwaZinareMusulunciMatiyuRahama hassanHolandLabarin Dujjal Annabi Isa (A.S) 3Asma,u WakiliKubra DakoAmina Sule LamidoLaberiyaSokoto (birni)Kabiru GombeJerin ƙauyuka a jihar KebbiHarshen BagirmiSadi Sidi SharifaiMikiyaClassiqCutar ParkinsonDahiru MangalTsada'Yancin Jima'iAzman AirMaryam Abdullahi BalaAbū LahabAhmadiyyaLittattafan HausaAbdullahi Baffa BichiYaƙin Duniya na IIShehu Musa Yar'AduaImam Al-Shafi'iYusuf Maitama SuleMusulmiHalin Dan Adam Na MahalliImam Malik Ibn AnasUsman Dan FodiyoKadaShehu ShagariƘafurKhomeiniIbrahim ZakzakyAmal UmarAlwalaDubai (birni)🡆 More