Dan Gauda

Dan gauda abin cine na gargajiya mai dadin gaske akwai wanda akeyi da wanken soya da masara akwai kuma wanda akeyi da rogo da kuma dawa

Kayan handin dan gauda

1.waken soya

2.masara

3.kuka

4.kanwa

Yanda ake hadashi

da farko zaki fara da surfa masararki bayan kin surfa sai kicire dissai sai ki hada masararki da waken soyanki sai ki nukashi idan aka nukoshi sai kitan kadeshi da rariyar zagazaga sai ki jika kawanki da ruwan zafi sai kizuba kukarki kimotse kizuba ruwan kanwanki ki motse saisasaisa karki cika kuma kada yay kauri sai kisashi acikin ganye idan babu sai kisashi aleda sai ki tirarashi zaki iya cinshi da miyya zaki iya cinshi da mai da yaji

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Atiku AbubakarTarihiZakiMalbaza FCSana'o'in Hausawa na gargajiyaGold Coast (Mulkin mallaka na Birtaniyya)WMaceSalman KhanSani Umar Rijiyar LemoVincent van GoghCatarina FerreiraBashir Usman TofaFalasdinuAli NuhuImam Malik Ibn AnasMai Mala BuniJerin ƙauyuka a jihar BornoTarayyar AmurkaBayelsaKievSafinatu BuhariMinnaHassana MuhammadJabir Sani Mai-hulaHarshen DagbaniZakir NaikNMohammed Abdullahi AbubakarPacific OceanIranGAhmad S NuhuSani AbachaNeja DeltaMagana Jari CeAmmar ibn YasirKano (jiha)Jerin Sunayen Gwamnonin Jihar AdamawaHadi SirikaShahadaTeshieBudurciKitsoSahabbai MataJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaUgandaCukuMoroccoMayorkaHukuncin KisaKebbiZamfaraIbrahim ibn Saleh al-HussainiMansa MusaAbdullahi Bala LauMasaraHujra Shah MuqeemKareMamman ShataIsaMuhammad Bello YaboAminu AlaNijar (ƙasa)AustriyaKabulAbdullahi Umar GandujeFulaniIbrahim NiassMuhuyi Magaji Rimin GadoIshaaqLandan🡆 More