Sakamakon bincike na Jigawa Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa - Wiki Jigawa Faɗin Ƙasa Da Yawan Jamaa
Zaku iya ƙirƙirar shafin "Jigawa+Faɗin+Ƙasa+da+yawan+Jamaa".
Jigawa Tana da faɗin ƙasa kimanin muraba'in kilomita dubu ashirin da uku, da ɗari da hamsin da huɗu (23,154) da yawan jama’a kimanin miliyan biyu da dubu... |
jiha ce da take a Arewa Maso Yammacin ƙasar Najeriya. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilomita murabba’i 20,131 da yawan jama’a miliyan sha ɗaya da dubu... |
Jihar Lagos jiha ce da ke Kudu maso Yammacin Najeriya. Acikin duka jihohin Najeriya, itace jiha mai mafi yawan jama'a kuma itace mafi ƙanƙanta ta fuskar... |
Najeriya (sashe Sifirin Jirgin Ƙasa) karo na farko da shugaban ƙasa mai ci ya faɗi zaɓensa. Najeriya ƙasa ce mai yawan Al’umma da ke zaune, sama da ƙabilu guda Dari, biyu da hamsin (250),... |
girma a cikin ƙasar ta Nijeriya, cikin yawan jama'a, duk da kasancewarta ta bakwai daga cikin Jihohi 17 mafi faɗin ƙasa daga cikin jihohi 36 na tarayyar Nijeriya... |
kasarsu. World Gazetteer at archive.today (archived 2013-01-05) Jerin Jihohin Najeriya bisa yawan jama'a Alkaluman Najeriya Template:NigerianStateLists... |
Bauchi (jiha) (sashe Adadin jama'a) Bauchi jiha ce, da ke Arewa maso gabashin ƙasar Najeriya.Ta hada iyaka daga arewa da Kano da Jigawa, jihar Taraba da Plateau daga kudu, Gombe da Yobe daga Gabas... |
Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilomita murabba’i 36,800 da yawan jama’a milyan uku da dubu ɗari shida da talatin da ɗari takwas da talatin da ɗaya... |
Ondo (jiha) (sashe Kididdigar Jama'a) ita ce jiha ta 25 a faɗin ƙasa. Mafi akasarin mutanen garin yarbawa ne. Akasarin mutanen garin yarbawa ne, a yayinda ake amfani da harshen yarbanci a garin... |
kuma ta 32 a yawan jama'a, da mutane aƙalla miliyan 3.25 dangane da ƙiyasin shekarar 2016. Ta fuskar yanayin ƙasa, Jihar tana da ƙasa nau'in Tropical... |
Dangane da ƙidayar shekara ta 2006, Jihar ita ce ta shida a yawan jama'a da adadin mutane kimanin 3,233,366. Edo ita ce ta 22 a faɗin ƙasa a Najeriya... |
tana da matuƙar faɗin gaske, wanda faɗin ƙasar ta ya kai kimanin kilomita 46,053 km2, Kaduna ita ce jiha ta Huɗu da ta fi kowacce jiha girman ƙasa, kuma... |
tare da Kano, Kastina, da kuma Jigawa Dokokin Zone 2, wanda cibiyarsa ke Legas, tare da Lagos, kuma Ogun umurtar Zone 3, cibiyarsa Yola, tare da Adamawa... |
arewa, sun haɗa da jihohin Bauchi, Borno, Gombe, Jigawa, Kaduna, Kano, Katsina, Kebbi, Nijar, Sokoto, Yobe, da Zamfara wanda ke ba da damar mutum ya ɗauki... |
fili mai faɗin kilomita murabba’i 5,533. Ebonyi ita ce jiha ta 33 a girman ƙasa kuma ta 29 a yawan mutane a cikin jihohin Najeriya, tare da ƙiyasin a... |
Adamawa (sashe Labarin ƙasa) ƙarancin yawan jama'a tare da kimanin mutum miliyan 4.25 dangane da kiyasin shekara ta 2016. Dangane da yanayin ƙasa, Jihar ta ƙunshi tuddai da tsaunuka... |
Cross River (sashe Jama'a) ta goma sha tara a fadin kasa, kuma itace ta ashirin da bakwai a yawan jama'a a Najeriya tare da kiyasi na kimanin mutum miliyan 3.8 bisa shekara ta 2016... |
Delta (jiha) (sashe Yanayin ƙasa) a faɗin ƙasa kuma ita ce ta 12 a yawan jama'a da mutane kimanin miliyan 5.6 a bisa ƙiyasin ƙidayar shekara ta 2016. Jihar, ta fuskar yanayin ƙasa ta... |
Jahar Taraba (category Shafuka masu fassarorin da ba'a duba ba) ne daga tsaunukan Kamaru, suna takura kusan ɗaukacin faɗin jihar a Arewa da Kudu domin haɗewa da kogin Nijar. Jihar Taraba ta ƙunshi ƙananan hukumomi... |