Fim, 2007 Subira

Subira fim ne na shekarar 2007 na ƙasar Kenya.

Subira (fim, 2007)
Asali
Lokacin bugawa 2007
Ƙasar asali Kenya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 12 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ravneet "Sippy" Chadha (en) Fassara
Marubin wasannin kwaykwayo Ravneet "Sippy" Chadha (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Kenya
External links
kaayafilms.com…

Takaitaccen bayani

Subira, 'yar shekara 11, yarinya ce mai kunci da ta girma a cikin al'ummar Musulmi mabiya addinin Islama a tsibirin Lamu, Kenya. Tana mafarkin samun 'yanci kamar ɗan'uwanta, amma mahaifiyarta tana son ta bi al'ada kuma ta koyi zama mace abin koyi. Subira kuwa, tana da wasu tsare-tsare. Tana so ta yi rayuwa bisa ka'idodinta ba tare da la'akari da duk abinda mutane zasu ce.

Kyauta

Hanyoyin Hadi na waje

Tags:

Sinima a Kenya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Cristiano RonaldoYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948Pidgin na NajeriyaAfghanistanMutanen NgizimTarihin Waliyi dan MarinaCarles PuigdemontManchester City F.C.KolmaniƘur'aniyyaZubar da cikiJoshua DobbsAzontoRoger De SáDandalin Sada ZumuntaMaryam BoothRundunar ƴan Sandan NajeriyaPotiskumFalasdinuMurja IbrahimGangaFafutukar haƙƙin kurameMaruruBayanauFaggeHausawaDuniyaBirnin KuduHadiza AliyuSaratovKabejiranar mata ta duniyaSa'adu ZungurMalam Lawal KalarawiMaitatsineMamman DauraMaikiHauwa MainaMusawaBilkisu ShemaJamila HarunaHausaUmar Abdul'aziz fadar begeNejaAnnabi IsaUmaru Musa Yar'aduaSurahMurtala MohammedMan shanuMuhibbat AbdussalamShah Rukh KhanHussaini DankoAnnabi IsahUmar Ibn Al-KhattabSam DarwishNevadaSalatul FatihEnioluwa AdeoluwaMasarautar KatsinaTarayyar SobiyetDamisaJerin AddinaiJerin ƙauyuka a jihar SakkwatoKhabirat KafidipeZainab AbdullahiAzerbaijanvietnamJohnny DeppDikko Umaru RaddaSalihu JankiɗiAminu Waziri TambuwalQQQ (disambiguation)Sallar Idi BabbaGambo Sawaba🡆 More