Muhammed Kazaure Gudaji

Muhammed Kazaure Gudaji ɗan majalisar wakilan Najeriya ne mai wakiltar Kazaure, Roni, Gwiwa, Mazaɓar Yankwashi ta jihar Jigawa.

Ya sami takardar shedar karatun shi ta WASC a makarantar Sakandaren Gwamnati da ke Dala a jihar Kano a shekara ta (1994), Yana daga cikin hazikan wakilan gidan a Najeriya. Yana bayar da gudummawa sosai a gida kamar matsalar ta'addancin ya fi cutarwa fiye da littafin nan na Covid19 rashin amincewa da gabatar da Godwin Emefiele kuma inda ya ce a ba shi izinin tura sojoji zuwa Sambisa.

Manazarta

Tags:

Jigawa

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

AmaryaFezbukNasiru KabaraTurareTattalin arzikiRahama SadauKannywoodAl'aurar NamijiCiwon Kwayoyin HalittaAnnabi IbrahimGuguwaSinYanar Gizo na DuniyaZariyaKofi AnnanCiwon sanyiGine-BisauTinsel (TV series)BobriskyNatalie FultonJohnny CrawfordKimiyyaMutanen NgizimCiwon nonoMax AirNorwayHamisu BreakerIstiharaDhieu DeingJerin sunayen Allah a MusulunciRiniJulia VincentGini IkwatoriyaDandumeHalima Kyari JodaRand na Afirka ta KuduSaudi ArebiyaSaudiyyaTatsuniyaAliyu Ibn Abi ɗalibMarissa Stander Van der MerweRubutuNasir Ahmad el-RufaiArewa (Najeriya)YahudanciAlhassan DantataArewacin NajeriyaTsamiyaKoriya ta ArewaKanyaAdamSarakunan Gargajiya na NajeriyaGrand PIbrahim NiassTogoKambodiyaAbubakar LadanZazzabin RawayaKashin jiniSarakunan Saudi ArabiaGambiyaHadi SirikaJikokin AnnabiAnnabawa a MusulunciAli Sa'ad Birnin-KuduMan AlayyadiAuren HausawaRoxanne BarkerNasiru Ado BayeroMaguzawa🡆 More