Basiru Mahoney

Basiru VP Mahoney lauya ne, ɗan siyasa kuma alƙalin kasar Gambiya wanda ya yi aiki a matsayin Babban Lauyan kasar Gambiya daga ranar 27 ga watan Agustan shekarar 2014 zuwa ranar 9 ga watan Janairun shekarata 2015.

Ya taba zama Babban Lauya da Sakataren Shari'a tsakanin watan Mayu na shekarar 2013 zuwa watan Agustan shekarar 2014 da kuma Alkalin Babbar Kotun tsakanin shekara ta 2009 Zuma shekarar 2013. Basiru Mahoney a yanzu haka yana Alkalin Kotun daukaka kara ta Gambiya.

Basiru Mahoney Basiru Mahoney
Basiru Mahoney
Rayuwa
Sana'a

Farkon Rayuwa da Ilimi

Basiru Mahoney an haife shi a Cape Point, Gambiya kuma ya yi karatun firamare da sakandare a Marina School Banjul da Gambiya High School. Bayan kammala karatunsa na 'O' sai ya tafi Ingila inda ya yi karatun koyar da sana'oi na Bar kuma ya cancanci zama Barista a Ingila da Wales sannan daga baya ya koma Gambiya a shekara ta 2002.

Kwarewar Ayyuka

Basiru Mahoney ya tsunduma cikin harkar sirri a Gambiya kafin nadin nasa a matsayin Alkalin Kotun Majistare. Daga baya za a daga shi zuwa Babbar Kotun a shekara ta 2009 kuma ya yi aiki a can har zuwa lokacin da aka nada shi a matsayin Babban Lauya a watan Mayu 2013. A cikin garambawul a watan Agustan 2014 an nada shi Babban Atoni Janar da Ministan Shari'a, mukamin da ya rike har zuwa Janairun shekara ta 2015. Basiru Mahoney a halin yanzu Alkalin kotun daukaka kara ne, na Gambiya.

Hukumar Mahoney

A shekara ta 2010 biyo bayan korafe-korafen cin hanci da rashawa da kuma rashin nuna gaskiya game da rabon filaye a kasar, Shugaba Yahya Jammeh ya nada Basiru Mahoney ya shugabanci kwamitin Shugaban kasa da ke bincike kan rabon filaye a Gambiya. Hukumar ta saurari shaidar jama’a na tsawon watanni 7 kuma ta gabatar da rahotonta ga Shugaban kasa a ranar 23 ga Yunin shekara ta 2011. Binciken ya bankado yadda aka siyar da filaye ba bisa ka'ida ba kuma hakan ya haifar da gagarumin garambawul a tsarin rabon filaye a kasar Gambiya.

Manazarta

Tags:

Basiru Mahoney Farkon Rayuwa da IlimiBasiru Mahoney Kwarewar AyyukaBasiru Mahoney Hukumar MahoneyBasiru Mahoney ManazartaBasiru Mahoney

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Maine (Tarayyar Amurka)Mansur Ibrahim SokotoMaguzawaSani AbachaNuhu PolomaTarayyar AmurkaHadiza AliyuBola TinubuFuruciBalagaBukukuwan hausawa da rabe-rabensuTsoroJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaAnas bn MalikRabi'u RikadawaItaliyaMuhammad AliSani Musa DanjaOlusegun ObasanjoUmar Bologi IISana'oin ƙasar HausaHauwa Ali DodoImam Malik Ibn AnasAfirkaInyamuraiMalamin akidaBaikoJerin AddinaiDubai (birni)KirgistanUmar Ibn Al-KhattabShi'a a NajeriyaKabiru Tanimu TurakiJerin ƙauyuka a jihar BauchiTarihin IranBornoKayan miyaZakiBet9jaFalsafaYanar gizo2024Sokoto (jiha)Harshen Karai-KaraiTarihin Kasar SinHassan Usman KatsinaUsman AlbishirHaɗejiyaArewacin NajeriyaJakiShugaban kasaMutuwaJihohi a Tarayyar IndiyaGoogleTaliyaMomee GombeMoldufiniyaItumeleng Khune'Yancin Jima'iSinSanusi Lamido SanusiSarkiMamman Jiya VatsaMahatma GandhiMuhammad gibrimaItofiyaHajaraBayanauJerin gidajen rediyo a NajeriyaBayajiddaEvani Soares da SilvaRonaldo (Brazil)🡆 More