Amina A Shehu

Amina A Shehu jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, tayi suna ta shahara ta fito mutane da dama an santa.

Tarihi

Amina A Shehu jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood. Tayi kokari sosai domin taga ta Gina kanta a masana'antar. Farko da tazo garin Kano tazo da niyyar fim ne dama tana da wasu Yan uwa a cikin garin kano. Bayan ta gama Karatun sakandiri a garin gusau jihar zamfara ta taho Kano domin ta shiga fim. Ta shigo masana antar fim a shekarar 2018 inda ta daukaka sakamakon fim Mai dogon zango Mai suna " GIDAN DANJA" shi ya haskaka ta a idon duniya. Finafinan da tayi.

  • gidan danja
  • gidan mayo
  • Wata makauniya

Manazarta

Tags:

Kannywood

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

CadiItofiyaRebecca RootTarihin Ƙasar IndiyaTarihin Gabas Ta TsakiyaOga AmosOsama bin LadenShareefah IbrahimSallar NafilaLindokuhle SibankuluKajal AggarwalAbida MuhammadSaudi ArebiyaRoger De SáKa'idojin rubutun hausaKasashen tsakiyar Asiya lAhmad Mai DeribeJerin Sarakunan Musulmin NajeriyaTakaitaccen Tarihin Ka’idojin Rubutun Hausa (II)IndonesiyaMaleshiyaHamzaAdamawaKimiyya da fasahaKungiyar AsiriIbrahim Ahmad MaqariWakilan Majalisar Tarayyar Najeriya Daga SokotoKankanaKanjamauAbba Kabir YusufDubai (masarauta)Jam'iAyislanKabilar Beni HalbaNasarawaJana NellAbubakar MalamiSulluɓawaDamisaMustapha Ado MuhammadKanuriAliko DangoteRabi'u Musa KwankwasoJerin AddinaiKiwoJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KanoJinsiWhatsAppZubeTarihin falasdinawaAllahBello Muhammad BelloMuhammad Bello YaboAl Kur'aniYakubu GowonKatsina (jiha)KazakistanHassan Usman KatsinaJerin Ƙauyuka a jihar NejaISBNKamaruSani SabuluHikimomin Zantukan HausaJerin mawakan NajeriyaFaggeKalmaKiristanciWasan kwaikwayoLaraba🡆 More