Dr.
Abdulqadir Mohammed al-Baghdadi (1952 - August 2011, Tarhuna ) shi ne babban sakataren kwamitin jama'ar Libya a ƙarƙashin Muammar Gaddafi. Ya jagoranci hukumar mai da iskar gas da hukumar zuba jari ta Libiya. Ya kuma kasance shugaban mai kula da kwamitocin juyin juya hali. Yana daga cikin da'irar Gaddafi. Bayan ɓarkewar yaƙin basasar Libya na farko, kwamitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Duniya ya sanya masa takunkumi .
Abdulqadir al-Baghdadi | |
---|---|
Rayuwa | |
Mutuwa | ga Augusta, 2011 |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya |
Shi jami'i ne a ofishin jakadancin Libya da ke Landan a shekarar 1984, a lokacin an harbe WPC Yvonne Fletcher a wajen ofishin jakadancin.
An tsinci gawarsa da harsashi a Tarhuna a cikin watan Agustan 2011 jim kaɗan bayan faɗuwar Tripoli .
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Abdulqadir al-Baghdadi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.