Marinette Yetna

Marinette Ngo Yetna (an haife ta shekarar alif 1965 - 24 ga Mayu 2021) 'yar siyasar Kamaru ce wacce ta yi aiki a matsayin mataimakiya.

Marinette Yetna Marinette Yetna
Marinette Yetna
Member of the National Assembly of Cameroon (en) Fassara

Rayuwa
Cikakken suna Ngo Yetna Marinette
Haihuwa Logbadjeck (en) Fassara, 10 Disamba 1965
ƙasa Kameru
Mutuwa Douala, 24 Mayu 2021
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da deputy (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Cameroon People's Democratic Movement (en) Fassara
honorablemarinetteyetna-sm.com

Rayuwar farko da aiki

An haifi Ngo Yetna Marinette a ranar 19 ga watan Disamba 1965 a Logbadjeck, wani yanki a cikin sashin Sanaga-Maritime a yankin Littoral na Kamaru. Marinette tana da 'yan'uwa maza da mata biyar. Ta girma a Edea kuma ta yi karatun sakandare a Edea Government High School.

Marinette Yetna 'yar kasuwa ce, wacce ta kafa kuma manajar wani kamfani mai suna Sotrapi Sarl kuma ta mallaki otal ɗin Chez Marinette dake Kribi.

Aikin siyasa

Marinette Yetna memba ce ta CPDM. A shekara ta 2002 aka zaɓe ta a matsayin shugabar kungiyar mata ta jam'iyyar CPDM ta ɓangaren Maritime ta Sanaga kuma ta yi aiki a matsayin kansila na ƙaramar hukumar Edea daga shekarun 2002 zuwa 2007. Ta shiga majalisar ne a shekarar 2013 bayan zaɓen ta a matsayin mataimakiyar sanata a zaɓen majalisar dattawa na shekarar 2013 na ranar 14 ga watan Afrilu 2013.

A cikin shekarar 2020, an zaɓe ta a matsayin mataimakiya a Majalisar Dokoki ta Ƙasa yayin zaɓen shekara ta 2020 na Kamaru.

Manazarta

Tags:

Kamaru

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

JapanKimbaJigawaAzerbaijanJami'ar BayeroJerin Ƙauyuka a jihar NejaAbubakar GumiKankanaShams al-Ma'arifAdam A ZangoKabilar Beni HalbaLokaciKebbiJerin ƙauyuka a jihar KebbiLara GoodallFarisRuwaAli NuhuKoriya ta ArewaShamsiyyah SadiIspaniya2009Al-QaedaAminu Ibrahim DaurawaBankunan NajeriyaAminu Waziri TambuwalUmaru Musa Yar'aduaMansa MusaInyamuraiKhalid ibn al-WalidGaisuwaAuta MG BoyRoger De SáPotiskumDabarun koyarwaAngelo GigliHarshen HinduFassaraHassan Sarkin DogaraiZubar da cikiZomoLiverpool F.C.Hussain Abdul-HussainAfirka ta Tsakiya (ƙasa)YuliRemi RajiBornoSallar Matafiyi (Qasaru)Tarken AdabiKwalliyaTarihin falasdinawaGansa kukaSa'adu ZungurCiwon sanyiLindokuhle SibankuluPakistanJana NellZulu AdigweAnnabi MusaTokyo BabilaDubai (masarauta)Bilkisu ShemaNijar (ƙasa)Abdulwahab AbdullahInsakulofidiyaYankin Arewacin NajeriyaBabban shafiVladimir PutinHabbatus SaudaAzareMuhammadu BelloIraƙiMurtala MohammedBirnin Kudu🡆 More