Cicada

Cicada shine kwaron da yafi kowane kururuwan sauti a duniya.bugu da kari,akwai wani irin kuwwa da sukeyi don kusantar ahalinsu,ta yadda suke gane Yan uwansu batare da wani yayi ma wani kutse ba.

Cicada
Cicada
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumArthropoda (en) Arthropoda
Classinsect (en) Insecta
OrderHemiptera (en) Hemiptera
superfamily (en) Fassara Cicadoidea
Westwood, 1840

Suna Kuma rera Waka a rukuni-rukuni don korar tsuntaye ko wasu kwari da suke farautar su da karar sautin su,suna Kuma yin wani irin sauti da ake kira "decibels"Wanda yayi kama da sautin fashewar gungumen dutse,ko injin jirgin sama Mai saukar ungulu,ko Kuma tsawa.

Akwae nau'in kwarin cicada guda 1,300 a duniya,150 daga cikinsu ana samun su a afrika da kudu (south Africa).

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

RanoGidan MakamaAfonso DhlakamaMuhammad al-Amin al-KanemiSafinatu BuhariDikko Umaru RaddaKabilaSabuwar Gini PapuwaDJ ABSarauniya DauramaSAbincin HausawaIbrahim NiassGadaSudan ta KuduBabatunde FasholaPakistanNomaZazzabin DengueIbrahimGiadeJerin sarakunan KatsinaHarshen Karai-KaraiMaryam MalikaJerin ƙauyuka a jihar JigawaHawainiyaRikicin Yan bindiga a NajeriyaFAli Modu SheriffNekedeMakurdiTsunburburaSani DangoteGrand PTarihin Jamhuriyar NijarRoald AmundsenTattalin arzikiTaj-ul-MasajidSojaKimbaOduduwaSallar Matafiyi (Qasaru)DamisaGaurakaAngelina JolieSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeƘasaRiyadhEdoCadiGeron tsuntsayeJerin ƙauyuka a jihar YobeTsadaMatan AnnabiShuwa ArabUmar M ShareefJamusAsibitin Koyarwa na Aminu KanoJohnson Bamidele OlawumiZainab Ujudud ShariffGeorge W. BushMohammed bin Rashid Al MaktoumAzumi A Lokacin RamadanIbrahim ibn Saleh al-HussainiAlluran rigakafiNorwayTarihin IranLokaciHannatu BashirKabiru GombeAbubakar D. AliyuDalaNaziru M AhmadKamaru🡆 More