Misis Ekaette Akpabio (an haifeta ranar 9 ga watan Yuni, 1971) zuwa ga marigayi Godwin da Beatrice Nkemdilim Ejike dukkansu daga Ozom Aguobu-¬Owa, karamar hukumar Ezeagu ta jihar Enugu amma ta zama 'yar Akwa Ibom ta hanyar auren tsohon Gwamna Godswill Akpabio kuma ta yi tasiri sosai.
akan Jihar.
Ekaette Unoma Akpabio | |
---|---|
Rayuwa | |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Godswill Obot Akpabio |
Sana'a |
Ta halarci makarantar firamare ta Zik Avenue, Enugu kafin ta ci gaba da zuwa makarantar sakandaren 'yan mata ta garin, Enugu domin yin jarabawar kammala karatun sakandaren Afirka ta Yamma, Ekaette Unoma Akpabio ta samu Degree a fannin ilimin lissafi daga Jami'ar Jihar Abia, Uturu, Jihar Abia. Ita cikakkiyar Katolika ce kuma mai sadaukarwa sosai wacce ke sadaukar da kai ga ayyukan agaji da ayyukan alheri.
http://akwaibomcelebrates.com/team/her-excellency-ekaette-unoma-akpabio/ Archived 2021-01-16 at the Wayback Machine
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ekaette Unoma Akpabio, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.