Sakamakon bincike na Amurka ta Kudu - Wiki Amurka Ta Kudu
Zaku iya ƙirƙirar shafin "Amurka+ta+Kudu".
Amurka ta Kudu ko Kudancin Amurka shi ne nahiyar da ke kudu da Arewacin Amurka. Waɗannan nahiyoyin biyu sun rabu a mashigar Panama. Amurka ta Kudu tana... |
Amurka ko Amurika ko Amirka Nahiya ce. Amurka ta kasu kashi biyu. Akwai Amurka ta Arewa (North America) da kuma Amurka ta Kudu wato (South America). kuma... |
Tekun Atlanta, daga kudu maso gabas da Amurka ta Kudu da Tekun Karibiya, daga kudu kuwa da Tekun Pacific. Saboda kusancinta da Amurka ta Arewa, Greenland... |
ta Kudu na nufin fina-finai da masana'antar fina-finai ta ƙasar Afirka ta Kudu. An kuma shirya fina-finai na ƙasashen waje da yawa game da Afirka ta Kudu... |
Kudu tana daya daga cikin manyan kwatance ko wuraren kamfas . Kudu kishiyar arewa ce kuma tana kan gabas da yamma . Kalmar kudu ta fito daga Tsohuwar Turanci... |
South Carolina (an turo daga Karolina ta Kudu) Carolina ko Karolina ta Kudu jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1788. Babban birnin... |
ce daga cikin jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Kudu maso Gabashin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1788. Babban birnin jihar Georgia, Atlanta... |
Argentina, inda Afirka ta Kudu da Fulham za su zama bako amma ba a yi haka ba. Duk da haka, Afirka ta Kudu ta yi tafiya zuwa Amurka ta Kudu a shekarar 1906 don... |
South Dakota (an turo daga Dakota ta Kudu) South Dakota ko Dakota ta Kudu jiha ne daga jihohin ƙasar Tarayyar Amurka, a Arewacin ƙasar. Jihar Tarayyar Amurka ne daga shekara ta 1889. Babban birnin... |
jihohin Kudu ba kafin a fara yakin basasar Amurka - inda ta bayyana cewa kawai tana adawa da yaduwar bautar a yankuna ko jihohin Arewa - amma ana ganin ta a... |
Venezuela (category Ƙasashen Amurka) Venezuela (lafazi: /benesuhela/), ƙasa ce da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Venezuela tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 916 445. Venezuela na... |
Jamhuriyar Peru ko Peru a kasa ce a yankin Amurka ta Kudu. Peru tayi iyaka da kasashe uku Daga arewacin kasar Ecuador (Ekwado) da kasar Colombia Daga gabashin... |
kasashen Amurka ta Kudu, ban da Chile da Ecuador, Venezuela, Guyana, Suriname da sashen Faransa na ketare na Faransa Guiana; arewa maso yamma ta Kolombiya;... |
a Sudan ta Kudu. A ranar 8 ga watan Oktoba, shekarar 2020, sakamakon faduwar darajar Fam na Sudan ta Kudu da dalar Amurka, Sudan ta Kudu ta sanar da... |
Kolombiya (category Ƙasashen Amurka) nahiyar Amurka ta Kudu. Tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 1,141,748. da yawan jama'a, kimanin, 49,100,000, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017... |
Paraguay (category Ƙasashen Amurka) Faragwai ko Paraguay ƙasa ce dake a nahiyar Amurka a inda ake kira da Amurka ta kudu. Babban birnin ta itace Asunción wanda birnin na daya daga cikin mafi... |
Guyana (category Ƙasashen Amurka) Amurka ta Kudu. Guyana yana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 214 970. Guyana yana da yawan jama'a 750 204, bisa ga jimillar kidayar shekara ta... |
body Kungiyar kwallon baseball ta Afirka ta Kudu SABU, ita ce hukumar kula da wasan kwallon baseball ta kasar Afirka ta Kudu. Ana buga wasan kwallon baseball... |
irin duniya ce mai ban al'ajabi saboda tasha banban da sauran duniyoyi gaba daya. Asiya Afirka Amurka ta Arewa Amurka ta Kudu Antatika Turai Osheniya... |
Suriname (category Ƙasashen Amurka) Suriname (lafazi: /Suriname/), ƙasa ne da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Suriname yana da kuma yawan fili kimanin kilomita arabba'i 163 270. Suriname yana... |