Turai,ko kuma Yurof (da Turanci, Europe).
Yurof nahiya ce, kuma an santa da wani ɓangare na Yureshiya, ɗaukacinta tana. Arewacin Hemisfira kuma kusan duka a cikin Gabashin Hemisfira.Ta ƙunshi mafiyammacin feninsulolin Yureshiya, tana raba Landmass na nahiya ta Afro-Yureshiya da duka Asiya da Afirka. Ta yi iyaka da Tekun Aktic daga arewa, da tekun Atlantika daga yamma, da Tekun Meditaraniya daga kudu da kuma Asiya daga gabas. Yawanci ana ɗaukar Yurofa a matsaya cirarra daga Asiya ta dalilin watershed na tsaunukan Ural, da Rafin Ural, da Tekun Kasfiyan, da Greater Caucasus, da Baƙin Teku da kuma hanyoyin ruwan Turkish Straits. ko da yake mafi yawancin iyakar kan ƙasa ta ke, Kusan do da yaushe dai ita Yurofa ana ganinta a matsayin Nahiya mai zaman kanta saboda girmanta da kuma nauyin tarihinta da tsab'iunta.
Turai | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Mount Elbrus (en) |
Yawan fili | 10,186,000 km² |
Suna bayan | Europa (en) |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 48°41′27″N 9°08′26″E / 48.690959°N 9.14062°E |
Bangare na | Eurasia (en) Ostfeste (en) Duniya |
Kasa | no value |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Northern Hemisphere (en) |
Sunan Kasa da tutar ta | Iyaka (km²) | Mutunci (1 July, 2002 est.) | baban birne | wurin zama |
---|---|---|---|---|
Gabascin Turai: | ||||
Belarus | 207,600 | 10,335,382 | Belarus | Minsk |
Bulgairiya | 110,910 | 7,322,858 | Bulgaria | Sofia |
Hungariya | 93,030 | 9,956,108 | Hungary | Budapest |
Kazech | 78,866 | 10,228,744 | Czech Republic | Prag |
Moldufiniya | 33,843 | 4,320,490 | Moldova | Chişinău |
Poland | 312,685 | 38,518,241 | Poland | Warsaw |
Rash | 3,960,000 | 106,037,143 | Rasha | Moscow |
Romainiya | 238,391 | 22,276,056 | Romania | Bucharest |
Slofakiya | 48,845 | 5,447,502 | Slovakia | Bratislava |
Ukraniya | 603,700 | 46,299,862 | Ukraine | Kiev |
Arewacin Turai: | ||||
Åland | 1,552 | 26,008 | Åland | Mariehamn |
Birtaniya | 244,820 | 59,201,000 | United Kingdom | Lunnainn |
Denmark | 43,094 | 5,368,854 | Denmark | Copenhagen |
Finland | 336,593 | 5,157,537 | Finland | Helsinki |
Guernsey | 78 | 64,587 | Guernsey | St Peter Port |
Iceland | 103,000 | 307,261 | Iceland | Reykjavík |
Ireland | 70,280 | 4,234,925 | Republic of Ireland | Baile Átha Cliath |
Istoniya | 45,226 | 1,415,681 | Estonia | Tallinn |
Laitfiya | 64,589 | 2,366,515 | Latvia | Riga |
Lithuania | 65,200 | 3,601,138 | Lithuania | Vilnius |
Jersey | 116 | 89,775 | Jersey | Saint Helier |
Norway | 324,220 | 4,525,116 | Norway | Oslo |
Svalbard ko Jan Mayen | 62,049 | 2,868 | Svalbard agus Eilean Jan Mayen | Longyearbyen |
Sweden ko Swidi | 449,964 | 9,090,113 | Sweden | Stockholm |
Tsibirin Feroe) | 1,399 | 46,011 | Faroe Islands | Tórshavn |
Tsibirin Man | 572 | 73,873 | Isle of Man | Doolish |
Kudancin Turai: | ||||
Albaniya | 28,748 | 3,600,523 | Albania | Tirana |
Andorra | 468 | 68,403 | Andorra | Andorra la Vella |
Bosnia da Herzegovina | 51,129 | 4,552,198 | Bosnia and Herzegovina | Sarajevo |
Gibraltar | 5.9 | 27,714 | Gibraltar | Gibraltar |
Girka | 131,940 | 10,706,290 | Greece | An Àithne |
Ispaniya | 498,506 | 40,077,100 | Spain | Madrid |
Italiya | 301,230 | 58,147,733 | Italy | An Ròimh |
Kroatiya | 56,542 | 4,493,312 | Croatia | Zagreb |
Malta | 316 | 397,499 | Malta | Valletta |
Masadoiniya ta Arewa | 25,333 | 2,055,915 | Republic of North Macedonia | Skopje |
Montenegro | 13,812 | 684,736 | Montenegro | Podgorica |
Portugal | 91,568 | 10,084,245 | Portugal | Lisbon |
San Marino | 61 | 27,730 | San Marino | San Marino (baile) |
Serbiya | 88,361 | 10,147,398 | Serbia | Belgrade |
Sloveniya | 20,273 | 2,009,245 | Slovenia | Ljubljana |
Vatican | 0.44 | 900 | Vatican City | Vatican City |
Yammacin Turai: | ||||
Austriya | 83,858 | 8,169,929 | Austria | Vienna |
Beljik | 30,510 | 10,274,595 | Belgium | Brussels |
Faransa | 547,030 | 59,765,983 | France | Paris |
Holand | 41,526 | 16,318,199 | Netherlands | Amsterdam |
Jamus | 357,021 | 83,251,851 | Germany | Berlin |
Liechtenstein | 160 | 32,842 | Liechtenstein | Vaduz |
Luksamburg | 2,586 | 448,569 | Luxembourg | Luksamburg |
Monaco | 1.95 | 31,987 | Monaco | Monaco |
Switzerland | 41,290 | 7,301,994 | Switzerland | Bern |
Tsakiyar Asiya: | ||||
Kazakhstan | 150,000 | 600,000 | Kazakhstan | Astana |
Asiya | ||||
Azerbaijan | 39,730 | 4,198,491 | Azerbaijan | Baku |
Georgiya | 49,240 | 2,447,176 | Gruisia | Tbilisi |
Turkiyya | 24,378 (a Turai) | 11,044,932 (a Turai) | Turkiyya | Ankara |
Mutunci | 10,176,246 | 709,608,850 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Turai, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.