Borneo (da Malayanci Pulau Borneo; da Indonesiyanci Kalimantan) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas.
An raba tsakanin Indonesiya, Maleziya da Brunei. Tana da filin marubba’in kilomita 743,330 da yawan mutane 21,258,000 bisa ga jimillar shekarar 2 014.
Borneo | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Mount Kinabalu (en) |
Height above mean sea level (en) | 4,095 m |
Tsawo | 1,366 km |
Fadi | 1,026 km |
Yawan fili | 748,168 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 1°S 114°E / 1°S 114°E |
Bangare na | Malay Archipelago (en) |
Kasa | Indonesiya, Maleziya da Brunei |
Territory | Indonesiya |
Flanked by | Pacific Ocean Sulu Sea (en) South China Sea (en) Java Sea (en) Celebes Sea (en) Makassar Strait (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Southeast Asia (en) |
Hydrography (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Borneo, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.