Mohandas Karamchand Gandhi IPAc-en|ˈ|ɡ|ɑː|n|d|i|,_|ˈ|ɡ|æ|n|d|; IPA|Gujarati IPA-hns|ˈmoːɦəndaːs ˈkərəmtʃənd ˈɡaːndʱi|lang|Mohandas Karamchand Gandhi; Yarayu daga (2 ) ga watan October a shekara ta (1869 zuwa 30 January 1948) yakasance mutumin Indiyane shi kuma mai kare hakkin Dan'adam, yazama Shugaban Indian independence movement masu fito na fito da mulkin mallakar kasar Birtaniya.
Ta amfani da babu fada a Neman bukatun mu, civil disobedience, Gandhi yajagoranci Indiya har tasamu encin Kai, da samar da civil rights da freedom across the world. The honorific Mahātmā (Sanskrit: "high-souled", "venerable") – applied to him first in (1914 ) acikin South Africa – Ana kiransa da Bapu a kasarsa wato Baba da harshen [℅Gujarati]] , papa) kuma Gandhi ji, da kuma babban kasarmu.
Mahatma Gandhi | |
---|---|
Murya | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | મોહનદાસ ગાંધી |
Haihuwa | Porbandar (en) , 2 Oktoba 1869 |
ƙasa | Indiya British Raj (en) Dominion of India (en) |
Mazauni | Landan Indiya Afirka ta kudu |
Ƙabila | Gujarati people (en) |
Harshen uwa | Gujarati |
Mutuwa | Gandhi Smriti (en) , 30 ga Janairu, 1948 |
Makwanci | Raj Ghat and associated memorials (en) |
Yanayin mutuwa | kisan kai (ballistic trauma (en) ) |
Killed by | Nathuram Godse (en) |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Karamchand Uttamchand Gandhi |
Mahaifiya | Putlibai Karamchand Gandhi |
Abokiyar zama | Kasturba Gandhi (en) (Mayu 1883 - 22 ga Faburairu, 1944) |
Yara | |
Ahali | Raliatbehn Gandhi (en) , Muliben Gandhi (en) , Pankunvarben Gandhi (en) , Laxmidas Karamchand Gandhi (en) da Karsandas Gandhi (en) |
Karatu | |
Makaranta | Mahatma Gandhi Museum (en) 1877) Inner Temple (en) Samaldas Arts College (en) Jami'ar Kwaleji ta Landon (1888 - : Doka |
Harsuna | Gujarati Harshen Hindu Turanci Odia |
Malamai | Shrimad Rajchandra (en) |
Ɗalibai | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa, Barrister, political writer (en) , ɗan jarida, mai falsafa, autobiographer (en) , essayist (en) , newspaper editor (en) , civil rights advocate (en) , memoirist (en) , humanitarian (en) , peace activist (en) , revolutionary (en) , marubuci, masana da freedom fighter (en) |
Tsayi | 164 cm |
Muhimman ayyuka | satyagraha (en) |
Kyaututtuka | |
Ayyanawa daga | gani
|
Wanda ya ja hankalinsa | Henry David Thoreau (en) , Leo Tolstoy, Gautama Buddha, G. K. Chesterton (en) , John Ruskin (en) , Vyasa (en) , Narmadashankar Dave (en) , Shrimad Rajchandra (en) , Henry Stephens Salt (en) da Thiruvalluvar (en) |
Mamba | Inner Temple (en) Vegetarian Society (en) |
Fafutuka | nonviolence (en) Cin ganyayyaki kawai |
Aikin soja | |
Ya faɗaci | Salt March (en) |
Imani | |
Addini | Hinduism (en) |
Jam'iyar siyasa | Indian National Congress (en) |
IMDb | nm0003987 |
An haife shi da kuma girmansa daga gidan Hindu merchant caste dake coastal Gujarat, Indiya, Yayi karatun lauya Inner Temple, Landan, Gandhi da farko yadauka nonviolent civil disobedience a matsayin expatriate lawyer a kasar South Africa,a yankin yan'indiya masu nemain yanci. Bayan dawowarsa Indiya ashekara ta (1915) ya shirya da harhada kananan manoma, da kananan maaikata dansu shiga zanga zanga akan biyan kudin haraji dasu keyi sosai da wariya daake nuna masu. Da yazama Shugaban Indian National Congress ashekara ta (1921) Gandhi yajagoranci campaigns akan abubuwan dasuka damu al'ummarsa da kuma yin nasarar samun mulkin kai ko Swaraj.
Gandhi yajagoranci Indiya Dan tunkarar harajin gishiri da turawa suka kakaba masu biya Dandi Salt March a shekara ta (193) daga nan kuma yajasu suka nema turawan dasu bar kasar Indiya a shekara ta (1942) An kulle shi na tsawon shekaru a lokuta daban daban a kasarsa da kuma South Africa. Yarayu modestly a self-sufficient residential community kuma yanasa kayan al adar kasar Indiya, Abincinsa ganyanyaki ne kuma yazabi hakan ne a matsayin gyaran rayuwarsa da yakin siyasarsa.
Yadda Gandhi yake neman yancin kai a Indiya ta hanyar kula da yawan masu addinai, dukda hakan yasa musulmai sun kalubalance shi a farkon shekara ta (1940) wadanda sune suke neman yancin kasar musulmai kadai a waccan lokaci. A watan Augusta shekara ta 1947 Britaniya ta baiwa indiya yanci inda suka kasa kasar biyu da bangaren Indiyan yan'Hindu zalla da kuma bangaren Indiya ta musulmai zalla wato Pakistan. Kamar yadda aka Samu watsuwar yan'Hindu, Muslimai, da yan'Sikh yasa rikicin addinin yabarke musamman a yankin Punjab, da Bengal. Eschewing the official celebration of independence a Delhi, Gandhi yaziyarce inda rikicin yashafa domin nuna tausayawa agaresu, a watan da yabiyo baya yafara yin azumi har mutuwarsa dan neman hana kara faruwar rikicin, azuminsa na karshe dayayi itace a (12) ga watan Janairun shekara ta (1948) lokacin yana da shekara (78) da kuma burinsa na matsi dan ganin kasarsa Indiya ta biya dukiyoyin da kasar Pakistan take binsu. wasu yan Indiya sunyi tunanin ko Gandhi yacika nuna kusanci. daga cikin su akwai Nathuram Godse, wanda daga baya yakashe a Hindu nationalist, Gandhi a (30 ) ga watan January a shekara ta (1948) da harbinsa da harshashi uku a kirjinsa. Captured along with many of his co-conspirators and collaborators, Godse and his co-conspirator Narayan Apte were tried, convicted and executed while many of their other accomplices were given prison sentences.
Ana gudanar da bikin haihuwar Gandhi a duk (2) ga watan October, bikin a Indiya suna kiran bikin da Gandhi Jayanti, a duk duniya kuma International Day of Nonviolence.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Mahatma Gandhi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.