Turkiyya ƙasa ce wadda ta ke tsakanin Nahiyar Asiya da ta Turai.
Tana makwobtaka da ƙasashe kamar Iran, Irak, Girka, Siriya, Armeniya, Georgiya da Bulgairiya.
Turkiyya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Türkiye Cumhuriyeti (tr) Türkiye (tr) | |||||
| |||||
| |||||
Take | İstiklâl Marşı (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Yurtta sulh, cihanda sulh» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Ankara | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 85,372,377 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 108.95 mazaunan/km² | ||||
Home (en) | 26,075,365 (2022) | ||||
Harshen gwamnati | Turkanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Balkans (en) , Yammacin Asiya, Gabas ta tsakiya, Mediterranean Basin (en) , Black Sea Basin (en) da Eurasia (en) | ||||
Yawan fili | 783,562 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bahar Rum, Black Sea, Aegean Sea (en) da Levantine Sea (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Ararat (en) (5,137 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Black Sea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | Greek (29 Oktoba 1923) Bulgairiya (29 Oktoba 1923) Siriya Irak (3 Oktoba 1932) Armeniya (21 Satumba 1991) Iran (29 Oktoba 1923) Georgia (9 ga Afirilu, 1991) Azerbaijan (18 Oktoba 1991) Arab League (en) (22 ga Maris, 1945) Tarayyar Turai (1 ga Janairu, 1981) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Daular Usmaniyya | ||||
Ƙirƙira | 1923 29 Oktoba 1923 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | unitary state (en) da presidential system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Cabinet of Turkey (en) | ||||
Gangar majalisa | Grand National Assembly of Turkey (en) | ||||
• President of Turkey (en) | Recep Tayyip Erdoğan (28 ga Augusta, 2014) | ||||
• President of Turkey (en) | Recep Tayyip Erdoğan (24 ga Yuni, 2018) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 819,034,484,303 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Turkish lira (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | | ||||
Suna ta yanar gizo | .tr (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +90 da +36 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# da 177 (en) | ||||
Lambar ƙasa | TR | ||||
NUTS code | TR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | turkiye.gov.tr | ||||
Ƙasar turkiyya ƙasa ce mai daɗaɗɗen tarihi musamman ma ta daɗewar Halittar ɗan Adam a cikin ta. Bayan nahiyar Afrika babu wani yanki da ya kai Turkiyya daɗaɗɗen tarihin Ɗan Adam. Babban birninta shi ne İstanbul.
Lallai kam Turkiyya ƙasa ce wadda ta ƙumshi dadaddun dauloli masu dimbin tarihi.
Mutane ƙasar Turkiyya mutane ne masu matukar bin al'adu da kuma addininsu. Galibin mutanen Turkiyya Musulmi ne.
Yawanci mutanen ƙasar Turkiyya 'yan ɗarika ne da kuma 'ƴan Ahlus-sunna, amma akwai kaɗan daga cikinsu mabiya addinin, Kirista.
Turai | |||
Gabashin Turai | Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Arewacin Turai | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom |
Kudancin Turai | Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Yammacin Turai | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland |
Tsakiyar Azsiya | Kazakhstan | Àisia an Iar | Azerbaijan • Georgiya • Turkiyya |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Turkiyya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.