Gmail

Gmel Sabis ne na saƙon e-mail kyauta wanda Google ke gudanarwa.

Ya zuwa shekara ta 2019, tana da mutane da ke amfani da ita sama da mutum biliyan 1.5 a duk fadin duniya, wanda hakan ya sa ta zamo kamfanin hulda ta email mafi girma a duniya. Ana iya samun damar sa a kan yanar gizo, ta POP3, ko ta IMAP . Wasu daga cikin waɗanda zasu fafata da Gmail sune Yahoo! Mail, Hotmail / Windows Live Mail, da Inbox.com. Wurin da aka bai wa kowane memba na Gmel ana kara shi kadan a kowane dakika, kuma ya zuwa ranar 26 ga watan Yulin, shekarar 2012, Google na samar wa kowane asusu kimanin MB 10272 na sarari.

GmailGmail
Gmail
URL (en) Fassara https://mail.google.com/ da https://www.gmail.com/
Iri mailbox provider (en) Fassara, email system (en) Fassara, online service (en) Fassara da webmail (en) Fassara
Language (en) Fassara multiple languages (en) Fassara
Programming language (en) Fassara JavaScript
Bangare na Google Workspace (en) Fassara da Google
Mai-iko Google
Maƙirƙiri Paul Buchheit (en) Fassara
Web developer (en) Fassara Google
Service entry (en) Fassara 1 ga Afirilu, 2004
Official blog URL (en) Fassara https://blog.google/products/gmail/
Twitter gmail
Facebook Gmail
Google+ +Gmail
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Gmail
Tambari
Gmail

Ayyukan Google

Manhajar Google sabis ne daga Google wanda aka ƙirƙira shi a watan Fabrairun 2006 azaman Gmel don yankinku. Yana ba da izini ga masu gudanar da tsarin kamfani ko ƙungiya don ƙirƙirar asusun imel don yankinsu.

Matsalar kasuwanci

A kasar Ingila (UK), alamar kasuwanci "Gmail" mallakar wani kamfani ne kafin a fara Gmail ta Google. Don haka, Ingila na amfani da yankin "googlemail.com" ga masu amfani da su, kuma tambarin yana da kalmomin "Google Mail" maimakon "Gmail" na yau da kullun.

A watan Satumba na shekara ta 2009 Google ya fara canza tambarin asusun Burtaniya zuwa na Gmel bayan sasanta rikicin rikicin kasuwanci.

Manazarta

Sauran yanar gizo

Tags:

Gmail Ayyukan GoogleGmail Matsalar kasuwanciGmail ManazartaGmail Sauran yanar gizoGmail

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Benue (jiha)Attahiru BafarawaZakkaMadagaskarAmal UmarWaziri IbrahimBirnin KuduJanabaBaburaFuruciMasoroOlusegun ObasanjoBakary N'DiayeBayajiddaYakubu GowonIranFaggeHajara UsmanYaƙin BadarBudurciKamfanin Chanchangi AirlinesMusulmiIsaKhulafa'hur-RashidunAbba Sayyadi RumaFalsafaWhatsAppMaitatsineTarayyar AmurkaJerin tsarin kogun dangane da tsawonsuRamadanDauraAliyu Muhammad GusauVictor MendyGudawaFati WashaAmurka ta ArewaƘaranbauGoron tulaPrincess Aisha MufeedahTaras ShevchenkoTarihin AmurkaMansura IsahMuhammadu Kabir UsmanPlateau (jiha)Maryam BoothMakkahShinzo AbePotiskumGarba Ja AbdulqadirMan AlayyadiPierre Sagna (footballer)Aliyu Ibn Abi ɗalibGumelLarabciSaida AgrebiNasir Ahmad el-RufaiNura M InuwaZakariyya BenchaPeugeot 208Carles PuigdemontMiria MatembeKarin maganaMaiduguriAdo BayeroBachir NdiayeCaritas Mategeko KaradereyeSalman KhanAnnabi IshaqRanoHamzaMuammar GaddafiJerin Sarakunan KanoHafsat Idris🡆 More