Yahudawa kalmar Yahudawa jam'i ce, tilo kuma ana cewa Yahudu sune mabiya addinin Yahudanci na Annabi Musa, yawancin su suna Yaren Ibrananci ne wanda suke da rinjaye a kasar Isra'ila, Falasdinu da kuma Amurka, ana kiran su da Yahudawa ne saboda addininsu na da asali da Annabi Yusuf izuwa ga baban sa annabi Yakub.
יהודים | |
---|---|
| |
Jimlar yawan jama'a | |
14,606,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Isra'ila | |
Harsuna | |
Ibrananci, Knaanic (en) , Judaeo-Romance (en) , Krymchak (en) , Judeo-Berber (en) , Judeo-Tat (en) , Judeo-Arabic (en) , Judaeo-Georgian (en) , Jewish English languages (en) da Yiddish (en) | |
Addini | |
Yahudanci | |
Kabilu masu alaƙa | |
Semitic people (en) da theist (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Yahudawa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.