Juma'a (ko Jumma'a): rana ce daga cikin ranakun mako guda bakwai.
Daga ita sai ranar Asabar gabaninta kuma akwai ranar alhamis, ranar Juma'a dai musamman a ƙasashen musulunci ana kiranta da babbar rana inda wasu ke kiranta da ranar idi, wannan yasa ake yi kwalliya, ziyara, yin abinci na musamman da shagulgula duk saboda mahimmancin wannan ranar saboda babban ranace.
Juma'a | |
---|---|
day of the week (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | non-holiday (en) , Rana da ranar hutu |
Bangare na | mako |
Suna saboda | Frigg (en) , Venus (en) , biyar, shida da Metal (en) |
Mabiyi | Alhamis |
Ta biyo baya | Asabar |
Hashtag (en) | FridayFeeling da FridayMotivation |
Code (en) | C |
Series ordinal (en) | 5 da 6 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Juma'a, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.