Dokokin Nan Goma

Allah ya faɗi dukan waɗannan zantuttuka, ya ce, “Ni ne Ubangiji Allahnka wanda ya fisshe ka daga ƙasar Masar, daga gidan bauta.

  • “Kada ka kasance da waɗansu alloli sai ni.
Dokokin nan goma
Dokokin Nan Goma
Asali
Characteristics
Harshe Slovak (en) Fassara
Description
Ɓangaren law of Moses (en) Fassara
Torah (en) Fassara
Tsohon Alkawari
  • “Kada ka yi wa kanka wani gunki ko kuwa wata siffa ta wani abu a sama a bisa, ko a duniya a ƙasa, ko kuma a ruwa a ƙarƙarshin ƙasa. 5Kada ka rusuna musu, kada kuwa ka bauta musu, gama ni Ubangiji Allahnka, mai kishi ne. Nakan hukunta 'ya'ya har tsara ta uku da ta huɗu na waɗanda suke ƙina. Amma nakan gwada madawwamiyar ƙaunata ga dubban tsararraki da suke ƙaunata, masu kiyaye dokokina.


  • “Kada ka kama sunan Ubangiji Allahnka a banza, gama zan hukunta duk wanda ya kama sunana a banza.
  • “Tuna da rana Asabar, ka kiyaye ta da tsarki. 9Za ku yi dukan ayyukanku cikin kwana shida, amma rana ta bakwai keɓaɓɓiya ce ga Ubangiji Allahnka. A ranar ba za ka yi kowane irin aiki ba, ko kai, ko 'ya'yanka, ko barorinka, ko dabbobinka, ko kuwa baƙon da yake zaune tare da ku. Gama cikin kwana shida Ubangiji ya yi sama, da duniya, da teku, da dukan abin da yake cikinsu, amma a rana ta bakwai ya huta. Soboda haka Ubangiji yakeɓe ranar Asabar, ya tsarkake ta.
  • “Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka, domin ka yi tsawon rai a ƙasar da Ubangiji Allahnka yake ba ka.
  • “Kada ka yi kisankai.
  • “Kada ka yi zina.
  • “Kada ka yi sata.
  • “Kada ka ɓāta sunan maƙwabcinka.
  • “Kada ka yi ƙyashin gidan maƙwabcinka. Kada kuma ka yi ƙyashin matar maƙwabcinka, ko barorinsa mata da maza, ko sansa, ko jakinsa, ko kowane abin da yake nasa.

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

YahudawaAntatikaFrançois HollandeZakkaYadda ake shuka dankalin turawa a cikin kwantenaIndonesiyaZaboMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoHauwa'uAsturaliyaSanaaMiyaAbiyaAlkukiRFI HausaBaikoZaitunIyakar Najeriya da NijarIndiyaGidaKamaruAliyu Magatakarda WamakkoKamfanin Siminti na Dangote PlcMaguzanciKaruwanci a NajeriyaTogoMasarautar KanoEnioluwa AdeoluwaHausawaImam Malik Ibn AnasMasarautar GombeHalfaouine Child of the Terraces (fim)TatsuniyaPatrice LumumbaAddiniTailanAhmadu BelloDaidatacciyar HausaMutuwaLamborghini UrusJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Shehu ShagariKirdiSanusi Lamido SanusiJa'afar Mahmud AdamBashir Aliyu UmarSahabbai MataKasuwanciYakubu GowonAbdul Rahman Al-SudaisCiwon daji na mahaifaBilkisu AbdullahiHadi SirikaKasashen tsakiyar Asiya lBenazir BhuttoAnnabiIvory CoastHCOVID-19 a NajeriyaShin ko ka san Al'aduShinkafaJakiSaratu GidadoBishiyaGafiyaAbdullahi Umar GandujeBabban Birnin Tarayya, NajeriyaDuniyaAnge KagameAbba el mustapha🡆 More