Sulawesi (lafazi: /sulawezi/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas.
Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 189,035 da yawan mutane 17,359,398 (bisa ga jimillar shekarar 2010).
Sulawesi | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Buntu Rantemario (en) |
Height above mean sea level (en) | 985 m |
Yawan fili | 174,600 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 2°S 121°E / 2°S 121°E |
Bangare na | Greater Sunda Islands (en) |
Kasa | Indonesiya |
Territory | Indonesiya |
Flanked by | Pacific Ocean Banda Sea (en) Celebes Sea (en) Molucca Sea (en) Makassar Strait (en) |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Greater Sunda Islands (en) |
Hydrography (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Sulawesi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.