Pakistan

Fakistan ƙasa ce da ke, a cikin yankin Kudancin Asiya.

Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan, da Din. A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da kuma dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudanci, Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a Duniya. Ƙasar Pakistan tana da faɗin, ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke riƙe da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama ƙasa ta 34 a Duniya. Pakistan ce ƙasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin shekara ta 1960, Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a ƙasar.

PakistanPakistan
پاکستان (ur)
پاکستان (pa)
پاڪستان (sd)
پاکستان (ps)
Pakistan (en)
پاکستان (mis)
پاکستان (brh)
Pákistán (brh)
پاکستان (mis)
پاکِستان (ks)
پاڪستان (السرائيكية) (skr)
Flag of Pakistan (en) Coat of Arms of Pakistan (en)
Flag of Pakistan (en) Fassara Coat of Arms of Pakistan (en) Fassara
Pakistan

Take Qaumi Taranah (en) Fassara

Kirari «Iman, Ittihad, Nazm (en) Fassara»
Suna saboda Ikhlas (en) Fassara, Punjab (en) Fassara, Khyber Pakhtunkhwa (en) Fassara, Azad Kashmir (en) Fassara, Sindh (en) Fassara da Balochistan
Wuri
Pakistan
 30°N 71°E / 30°N 71°E / 30; 71

Babban birni Islamabad
Yawan mutane
Faɗi 223,773,700 (2021)
• Yawan mutane 253.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Urdu (national language (en) Fassara)
Addini Musulunci, Kiristanci, Hinduism (en) Fassara da Ahmadiyya
Labarin ƙasa
Yawan fili 881,913 km²
Wuri mafi tsayi K2 (en) Fassara (8,610)
Wuri mafi ƙasa Arabian Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British Raj (en) Fassara, presidencies and provinces of British India (en) Fassara da Dominion of Pakistan (en) Fassara
Ƙirƙira 14 ga Augusta, 1947
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya da parliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Pakistan (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Pakistan (en) Fassara
• President of Pakistan (en) Fassara Arif Alvi (en) Fassara (2018)
• Firimiyan Indiya Shehbaz Sharif (11 ga Afirilu, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 348,262,544,719 $ (2021)
Kuɗi Pakistani rupee (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .pk (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +92
Lambar taimakon gaggawa 1122 (en) Fassara, 15 (en) Fassara da 16 (en) Fassara
Lambar ƙasa PK
Wasu abun

Yanar gizo pakistan.gov.pk

Sunan Pakistan tana nufin ƙasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu.

Alamomin ƙasa

Alamomin ƙasa a Pakistan

Alamomin ƙasar Pakistan (a hukumance)
Dabbar ƙasa Markhor Pakistan
Tsuntsun ƙasa Chukar Pakistan
Bishiyar ƙasa Cedrus deodara Pakistan
Bishiyar ƙasa Jasminum officinale Pakistan
Dabbar gado ta ƙasa Snow Leopard Pakistan
Tsuntsun gado na ƙasa Shaheen Falcon Pakistan
Dabbar ruwa ta ƙasa Indus river dolphin Pakistan
National reptile Indus Crocodile Pakistan
Kifin ƙasa Tor putitora Pakistan
Halittar ƙasa Bufo stomaticus Pakistan
Kafilfilon Ƙasa Indian purple emperor Pakistan
Kayan maarin ƙasa Mango Pakistan
Amfanin gona na ƙasa Sugarcane Pakistan
Barasar ƙasa Sugarcane juice Pakistan
Kayan ƙarin kuzari na ƙasa Okra Pakistan
Abincin ƙasa Pakistani Biryani (Beef) Pakistan
Wasan ƙasa Field hockey Pakistan
Adon ƙasa Salwar kameez Pakistan
Masallacin ƙasa Faisal Mosque Pakistan
Gidan Tarihi na ƙasa Mazar-e-Quaid Pakistan
Kogin ƙasa Indus River Pakistan
Tsaunin ƙasa K2 Pakistan
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l
Pakistan 

Kazakystan • Kyrgystan • Tajikistan • Turkmenistan • Uzbekistan

Gabashin Asiya

Pakistan 

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya
Pakistan 

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya
Pakistan 

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya
Pakistan 

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Tags:

AfghanistanAsiyaIndiyaIranIslamabadKarachiKashmirLarabawaMusulunci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

DJ ABUmmi RahabFilin Da NangAhmadu BelloKubra DakoAhmad S NuhuAlgajabbaAnnabi IshaqNejaLauyaTarin LalaAuren HausawaTalo-taloKiran SallahMuhammadu Sanusi IMurja IbrahimGado a MusulunciIlimin TaurariAnnabi IbrahimJibutiFadila MuhammadNomaGoribaIraƙiJerin SahabbaiHassan Usman KatsinaGhanaKasuwaGabas ta TsakiyaCarles PuigdemontHausawaFaransaTambarin NajeriyaRukunnan MusulunciJerin ƙauyuka a jihar YobeSinKate MolaleShruti HaasanWakilin sunaAl'ummar WikipediaSadiyaanAbba Kabir YusufHausa–FulaniRema (musician)KuɗiZazzauAccraMaryam BoothJerin shugabannin ƙasar NijarMuhammadu Kabir UsmanAbdullahi Umar GandujeGaɓoɓin FuruciTattalin arzikiƘur'aniyyaWuhanMasarautar GombeCristiano RonaldoJanabaNuhu PolomaZubar da cikiAureMansura IsaSudanAbdul Rahman Al-SudaisBatsariDageMorell🡆 More