Kenya ita ce ƙasa ta farko a gabashin afirka da kuma taikun Indiya ya biyo ta gabacin ta, tabkin victoria daga yammacin ta kuma tana maƙotantaka da ƙasashe biyar sune :-
Kenya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Republic of Kenya (en) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Take | Ee Mungu Nguvu Yetu (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Harambee (en) » | ||||
Suna saboda | Mount Kenya (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Nairobi | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 48,468,138 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 83.38 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Harshen Swahili Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 581,309 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Kenya (en) (5,199 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Indiya (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Kenya (1963–1964) (en) | ||||
Ƙirƙira | 1963 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Kenya (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Kenya (en) | ||||
• President of Kenya (en) | William Ruto (13 Satumba 2022) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 109,703,659,313 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Shilling na Kenya | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .ke (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +254 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# da 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | KE | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | president.go.ke |
kenya tanada jihohi takwas sune wa'yannan :-
kenya tasamu ƴancin kanta daga turawan mulkin mallaka na biritania a shekara ta 1963 bayan shekara da samun ƴancin ta se tazama Jamhuriya ashekara ta 1888 turawan biritania da jamusawa suka raba gabashin afirka a wannan lokaci suka haɗa kai dan su karya ƙasashen musulmi jamusawa suka ɗau ƙasar Tanzaniya, biritania ta ɗauki kenya da rabo me girma na somalia.
kenya faɗin ta yakai 580,367 km tanada itatuwa masu yawa tanada duwatsu wanda tsawansu yakai 5,196m. kenya tanada yawan mutane 33000. sunada ƙabilu arbain kabilu mafe kima sune. kabiyar banto, ƙabilar kikuyu, ƙabilar luo, ƙabilar kama, ƙabilar kis, kabilar miro, ƙabilar trkata, ƙabilar nansi, da ƙabilar massai dakuai 'yan tsurarun larabawa kawa dubu 50.
Addinai
suran hanyuye da suke be 45%
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kenya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.