Turanci, harshe ne, kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani da su a nahiyar Turai da kasashen dake yammacin duniya, watau nahiyar Amurika ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a fadin duniya.Turanci na daya daga cikin yaren da ya kewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin Turanci, a Turance ana kiran shi da (global language).
Turanci shi ne harshen majalisar dinkin duniya (MDD) da kuma wasu kasashen da Kasar Ingila ta yi wa mulkin mallaka, misali: Najeriya da Gana da Indiya da sauran ƙasashe rainon Ingila.
Turanci | |
---|---|
English | |
'Yan asalin magana | harshen asali: 379,007,140 (2019) second language (en) : 753,359,540 (2019) faɗi: 1,132,366,680 (2019) harshen asali: 339,370,920 (2011) second language (en) : 603,163,010 (2011) |
| |
Baƙaƙen rubutu | Baƙaƙen boko da English orthography (en) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 | en |
ISO 639-2 | eng |
ISO 639-3 | eng |
Glottolog | stan1293 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Turanci, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.