Insakulofidiya

Insaikulofidiya ko a harshen Turanci Encyclopedia ko kuma Encyclopaedia (daga ye kalmomin harshen Girka ἐγκύκλιος παιδεία), wata hadakar bayanai ce a rubuce (mafiyawanci littafi ne) ko kuma a shafukan yanar gizo.

Wato dai akan ce Kamus ne amma shi ya kunshi cikakkun bayanai na kalma ko suna kuma a jere harafi bayan harafi.

InsakulofidiyaInsakulofidiya
literary genre (en) Fassara da book form (en) Fassara
Insakulofidiya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Manazarta, knowledge organization system (en) Fassara, tertiary source (en) Fassara, serial (en) Fassara da lexicon (en) Fassara
Gudanarwan encyclopedist (en) Fassara
Entry in abbreviations table (en) Fassara энцикл.
Insakulofidiya
Jadawalin jerin littattafai akan tsarin insakulofidiya
Insakulofidiya
majalisar yaran a kasashen turai a insaikulofidiya

Asalin Insaikulofiya bugaggune a litattafai har zuwa farkon karni na (20) lokacin da aka fara saka wasu a faifayen CD da kuma a yanar gizo. Insakulofidiya ta karni na (21) mafiyawanci tafi a shafukan yanar gizo ne. Babban shafin yanar gizo daya kunshi Insakulofidiya shine shafin Wiki musamman ma dai na Turanci wanda yake da sama da makaloli miliyan 5, saidai shima shafin Wikipedia na Hausa shine babban shafin Insakulofidiya na Hausa na yanar gizo. Babban littafi wanda aka wallafa a Insakulofifiya a duniya shine littafin Britannica, wasu yarurrukan suna da rubutattun litattafai na Insakulofidiya wasu kuma babu.

An wallafa dubban littattafai wadanda suke kunshi da cikakkun bayanai a dubban shekaru da suka gabata. Sananne cikin litattafan farko akwai Tarihin halittun Ubangiji na Felin Tsoho. Sunan Encyclopedia ya samo asali ne tun a karni na (16) ma'anar sa (cikakken ilimi). Littafin Encyclopédie (da Faransanci) na Denis Diderot shine littafin Insakulofidiya na farko da mutane da dama suka hadu wajen rubuta shi.

Manazarta

Tags:

LittafiTuranciYanar gizo

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Mohammed Umar BagoItofiyaRobert GeathersSinManzoShuwakaMalainaHamid AliAbdullahi AmdazGumelTattalin arzikiShuwa ArabMoscowJerin AddinaiMessiSardauna Memorial CollegeUba SaniSadiyaanGombe (jiha)RuwandaAntrum (film)Yakin Falasdinu na 1948AtlantaJerin jihohi a NijeriyaPlateau (jiha)BOC MadakiBabba da jakaIbrahim Ahmad MaqariJerin ƙauyuka a jihar KebbiƘur'aniyyaUmar Abdul'aziz fadar begeAl-GhazaliJerin shugabannin ƙasar NijarHamisu BreakerTarihin Ƙasar IndiyaNasir Ahmad el-RufaiKashim ShettimaTarihin Kasar SinJa'afar Mahmud AdamMadagaskarLarry SangerUrduMisraRabi'u Musa KwankwasoManhajaImam Al-Shafi'iKunun kanwaShahoUlul-azmiKabejiIbrahim NiassSankaran NonoMuhammad Ibn Musa AlkhwarizmiMike Flynn (kwallon kwando)Masarautar DauraKanjamauCiwon Daji Na BakaKa'idojin rubutun hausaMusulunci a NajeriyaDauda Kahutu RararaNapoleonMorellMayorkaSokoto (birni)Hassan Sarkin DogaraiSam DarwishHausawaFassaraFilin Da NangJerin yawan cigaban mutane a jahohin NajeriyaKhadija MustaphaBiyafaraSaidu Barda🡆 More