Harshen Latin ko Latanci ko Latinanci harshen nada asali ne daga daular Rumawa, saboda irin girman da daular ke dashi, da kuma karfinta hakan yasa yaren ya zama mafi shahara a yankin da Rumawa suka mallaka musamman kasar Italiya wacce ke yankin turawa har izuwa sauran dauloli, masana sun tabbatar da cewar yaren Latin shine ya haifar da samun yaruka kamar Italiyanci, Portuguese, Ispaniyanci, Faransanci, and Romaniyanci.
Latin, Harshen Girka, da Faransanci sunada kalmomin da asalinsu daga sune a Yaren ingilishi. Musamman harshen Latanci dana Girka suke da mafi yawan kalmomin da ake amfani dasu a fannonin ilimin turanci a yau, kamar fannin lissafi, bayoloji, Kimiyya, fannin magani, da sauransu.
Harshen Latin | |
---|---|
Lingua latina | |
| |
Baƙaƙen rubutu | Baƙaƙen boko da Latin alphabet (en) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 | la |
ISO 639-2 | lat |
ISO 639-3 | lat |
Glottolog | lati1261 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Harshen Latin, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.