Ɗan'ice

Ɗan'ice da yawa ƴa'ƴan itace ko ƴa'ƴan itatuwa, a Ilimin botany, Ɗan'ice wani nau'in bangaren shuka ne, dake dauke da iri na flowering plant (wanda aka fi sani da angiosperms) kuma yana girma ne daga cikin ovary bayan yin tohonsa flowering.

Ɗan'icedan-ice
botanical term (en) Fassara
Ɗan'ice
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na plant organ (en) Fassara da plant ovary (en) Fassara
Bangare na angiosperms (en) Fassara
Facet of (en) Fassara plant anatomy (en) Fassara
Develops from (en) Fassara gynoecium (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara type of fruit (en) Fassara
Ɗan'ice
ƴa'ƴan itace na culinary
Ɗan'ice
nau'ukan ƴa'ƴan itace daban-daban a kasuwa
Ɗan'ice
garin Medici citrus daga Bartolomeo Bimbi, a 1715

Daga ya'yan itace ne ake samun iri na shuka dan a sake nomawa. Ya'yan itatuwan da ake ci, musamman a wasu lokutan sun sanya cigaba da rayuwa yan'adam data dabbobi ta hanyar taimakekeniya wato symbiotic relationship da hanyar samun yawaitar iri da nutrition; a takaice, mutane da dabbobi sun dogara ne kacokan akan ya'yan itace a matsayin hanyar samun abinci. hakan yasa, ya'yan itace suka dauki babban kaso a yawan amfanin goma da ake samu a duniya, kamar su ( apple da pomegranate).

A ilimance idan ance, "dan-ice" to ana nufin tsiron da itaciya ke fitarwa daga jikin ta ne wanda keda zaki ko tsami, kuma za'a iya sha ko amfani dashi a yadda yake batare da an dafa ko masa wani abu ba, sune kamar apple, ayaba, inibi, lemun tsami, lemun zaƙi, da strawberries. A wani bangaren amfani da kalmar, "dan-ice" yahada da abubuwa da dama wadanda ma ba'a kiransu da "ya'yan ice", kamar su wake, masara kernels, timatir, da hatsin alkama. haka kuma sashen fungus da ke samar da spore da suna wurin jikin.

Ɗan'ice
Shagon siyar da 'ya'yan itace a birnin Dhaka

Manazarta

Tags:

Botany

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Maryam Abdullahi BalaFC Barcelona 6–1 Paris Saint-Germain F.C.Gabas ta TsakiyaBangladeshKankanaDubai (birni)KareSankaran NonoIbrahim Ahmad MaqariFarida JalalTauraron dan adamSadiq Sani SadiqAminu Ibrahim DaurawaIbrahim ShekarauAzareCututtukan jiniAl'aurar NamijiUgandaKogin IndusMudasir ZafarAsturaliyaShuwakaRobert GeathersSallar Idi BabbaIbrahim DaboJami'ar Ahmadu BelloAnnabi YusufSadiya GyaleKairoWikimaniaCiwon Daji Na BakaKoriya ta KuduDana AirMasarautar KanoHausa BakwaiMutanen TangaleArise PointAminu Waziri TambuwalIlimin TaurariKadangareJihar KatsinaNapoleonAliko DangoteAchraf HakimiEros YanzuMichael JacksonMansura IsahDaniel Etim EffiongClarion ChukwuraTarihiMasarautar RingimOleh ProtasovCiwon nonoRanan SallaIyaliArmeniyaDanyen Man Fetur na NajeriyaMuhammad YusufHadiza AliyuSurahShehu SaniSuleiman Othman HunkuyiKabir Garba MarafaYahaya BelloSaƙaLokaciBello Maitama YusufKatsina (jiha)Sanusi Lamido SanusiKaruwanciZainab Abdullahi🡆 More