Gaskiyan Cocin Isa: coci ne da ke zaman kanta da aka kafa a Beijing babban birnin kasar China, a shekarar arab dari tara da goma shaa bakwai.
Yau akwai mutanen cocin kusa da milian biyu da rabi a kasashe arba`in da biyar. Cocin ta zama na bangaren fantikosta na aldinin krista. Tun shekara dubu biyu, aka kafa wanan cocin a kasar Uganda. Cocin ta yarda da "sunan Isa" game da yan fantikosta suzama daya amman baa da Allah, Isa da Ruhu mai tsarki suzama daya ba. Su naa waazi da injila a kasashe duka kafin zuwan Isa na biyu.
Gaskiyan Cocin Isa | |
---|---|
Founded | 1917 |
Mai kafa gindi | Paul Wei (en) |
Classification |
|
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
Abubuwar goma da cocin ta yarda da su sun hada da:
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Gaskiyan Cocin Isa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.