Al'ada: Mutane na bin al'ada ne domin tabbatar da hali tare da ɗabi'ar al'ummah

Al'ada ta kasance cikakkiyar hanyar rayuwar mutane a ƙarƙashin harshensu da addininsu da muhallinsu harma da zamantakewarsu.

Al'ada tana da matuƙar muhimmanci, musamman ma a cikin yarukan mutane, kowanne yare yana da na sa al'adun da kuma banbanci tsakanin wani yare da wani yaren, kuma al'ada na nufin abinda aka gada tun daga kaka da kakanni.

Al'ada: Tarihi, Rabe-rabeNauin aladu, BibiyoAl'ada
ƙunshiya
Al'ada: Tarihi, Rabe-rabeNauin aladu, Bibiyo
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na pattern of behavior (en) Fassara
Suna saboda cult (en) Fassara da Ur (en) Fassara
Has characteristic (en) Fassara cultural universal (en) Fassara
Tarihin maudu'i cultural history (en) Fassara
Manifestation of (en) Fassara more (en) Fassara da social norm (en) Fassara
Gudanarwan culture personality (en) Fassara

Tarihi

Yawancin yaruka suna da al'ada, kuma al'adun sun samo asali ne tun daga asalin tarihinsu.

Rabe-rabe/Nau'in al'adu

Sitira

A tufafi ma akwai al'ada, ta yanda kowanne jinsin mutane akwai irin kayan da suke sakawa.

Abinci

Al'ada: Tarihi, Rabe-rabeNauin aladu, Bibiyo 
Tuwon dawa da miyar kuka

Abinci shi ne dukkan abin da halittu suke ci domin su samu kuzari kuma su yi ingantacciyar rayuwa. Idan aka ce abinci a al'adance yana nufin ire-iren abinci wanda wasu mutane suke ci, abinci na al'ada ya danganta ne da gari ko yaren al'umma, misali:

   kasar Najeriya. 
  • Hausawa tuwon masara/dawa/shinkafa D's.
  • Fulani fura da nono
    Al'ada: Tarihi, Rabe-rabeNauin aladu, Bibiyo 
    Tuwon shinkafa
Al'ada: Tarihi, Rabe-rabeNauin aladu, Bibiyo 
Fura da nono
  • Yarbawa tuwon amala/alabo
   Haka a kasar Inddiya 
  • sun fi cin biryani,buredi gasashshe

Hakadai kowacce Kasa/mutane da yanayin al'adarsu kamardai yanda yare take banbance mutum haka Abincinda suke ci shima take banbancewa.

Auratayya

Gine-gine

ƙirƙire-ƙirƙire

Addini

Yare

Salon Rayuwa

Yanda aure ke gudana a addinin kirista,

Kiristoci na yin aure ne a chochi a gaban fasto (shugaba/limamin chochi) ta hanyar saka wa wadda za a aura zoben aure ita ma ta saka masa, zata saka doguwar riga fara shi kuma zai saka kot da wando da takalmi sau-ciki. Al'adun aure a cikin addinin Kiristanci yana da nau'ikan shiga da tufafi kala daban daban, ga ɗaya daga cikin aure a addinin kiristanci a ƙasar Czek.

Hotunan auren kirista a ƙasar Czek.

Kiristan Indonesiya

Hausawa

Kiristan Indiya

Ƙasar Indiya na da cikakkiyar al'ada, ta yanda a dukkannin komai suna da nau'in al'adun su.

Kiristan Polan

Kiristan Sin

Kiristan Spain

Bibiyo

Shagari, Shehu Usman Aliyu, 1925-2018. (2001). Shehu Shagari : beckoned to serve : an autobiography. Ibadan: Heinemann Educational Books (Nigeria). ISBN 978-129-932-0. OCLC 50042754.

Manazarta

Tags:

Al'ada TarihiAl'ada Rabe-rabeNauin aladuAl'ada BibiyoAl'ada ManazartaAl'ada

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

DokaMurtala MohammedKabiru GombeOleh ProtasovHadiza MuhammadQaribullah Nasiru KabaraTutar NajeriyaArmeniyaDanjaMasarautar DauraYusuf (surah)CNNTarihin adabiIlimiJerin ƙauyuka a jihar KanoSudanƘananan hukumomin NajeriyaTaken NajeriyaIsah Ali Ibrahim PantamiAli KhameneiWizkidKebbiMansa MusaSojaFuruciKhalid BukichouLibyaTufafiBala MohammedIndiyaƘungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Afirka ta YammaMasarautar KatsinaIbrahim DaboOkafor's LawAdamawaUrduHauwa'uSani Abubakar LuggaAbdulwahab AbdullahKim Jong-unNahiyaTahir I TahirKaruwanci a NajeriyaSallar Matafiyi (Qasaru)HaɗejiyaPrabhasBidiyoTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Al-GhazaliBarau I JibrinLagos (jiha)YobeMatan AnnabiJihad BenchlikhaNuhu PolomaDJ ABNasarawaJohn Mary Honi UzuegbunamMahhaGuru Gauravv MittalMuhammadu Sanusi ITaylor SwiftKirgistanMuhammad Bello YaboShugaban NijeriyaIbrahim BabangidaSaudi ArebiyaAlbani ZariaPharaohMohammed Umar BagoFati WashaCiwon hantaJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaMaganin gargajiya🡆 More