Harshen Latin

Harshen Latin ko Latanci ko Latinanci harshen nada asali ne daga daular Rumawa, saboda irin girman da daular ke dashi, da kuma karfinta hakan yasa yaren ya zama mafi shahara a yankin da Rumawa suka mallaka musamman kasar Italiya wacce ke yankin turawa har izuwa sauran dauloli, masana sun tabbatar da cewar yaren Latin shine ya haifar da samun yaruka kamar Italiyanci, Portuguese, Ispaniyanci, Faransanci, and Romaniyanci.

Latin, Harshen Girka, da Faransanci sunada kalmomin da asalinsu daga sune a Yaren ingilishi. Musamman harshen Latanci dana Girka suke da mafi yawan kalmomin da ake amfani dasu a fannonin ilimin turanci a yau, kamar fannin lissafi, bayoloji, Kimiyya, fannin magani, da sauransu.

Harshen Latin
Lingua latina
Baƙaƙen rubutu
Baƙaƙen boko da Latin alphabet (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 la
ISO 639-2 lat
ISO 639-3 lat
Glottolog lati1261
Harshen Latin
Harshen Latin
Yaro Yana lissfi

Manazarta


Tags:

Daular RumawaFaransanciItaliyaKimiyyaLissafiMaganiTuranci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

BatsariSadiyaanAbdul Rahman Al-SudaisAhmed MusaKoriya ta ArewaIshaaqBeninJika Dauda HalliruYusuf Maitama SuleJami'ar Al-AzharJinin HaidaBrazilKaduna (jiha)Muhammadu DikkoSalatul FatihMisraWikimaniaSadi Sidi SharifaiAlqur'ani mai girmaSaratu Mahmud Aliyu ShinkafiRabi'u RikadawaKunun kanwaTunisiyaKazaAmal UmarKabir Garba MarafaTambaJerin shugabannin ƙasar NijarLalleDushanbeAbduljabbar Nasuru KabaraWiki FoundationAmina UbaHamisu BreakerNura M InuwaOlusegun ObasanjoHausa BakwaiKadangareMohamed ChouaPortugalTuraiYahaya BelloShugaban NijeriyaHON YUSUF LIMANIbn TaymiyyahRukky AlimUmaru Musa Yar'aduaAbdullahi AmdazHajara UsmanMasarautar RingimDana AirMohammed Umar BagoIsbae UBukin Suna a al'ummar HausawaAbdulmumini Kabir UsmanIbrahim BabangidaDokaMaryam BoothWikiIlimiSenegalBiyafaraIsra'ilaRafiu Adebayo IbrahimTarihin AmurkaNuhuLagos (jiha)MadagaskarBauchi (jiha)🡆 More