Faransanci (da Faransanci français; da Turanci French) harshe, ne da keda asali daga ƙasar Faransa kuma ya yadu ne a duniya sakamakon shaharar da mutanen Faransa keda shi.
Hakane yasa dukkanin kasashen da Faransa ta raina suke amfani da yaren a kasashensu a matsayin yaren ƙasa.
Faransanci | |
---|---|
français — langue française | |
'Yan asalin magana | harshen asali: 77,200,000 (2019) second language (en) : 208,157,220 (2016) harshen asali: 76,795,640 (2016) harshen asali: 75,917,870 (2012) second language (en) : 153,299,770 (2012) |
| |
Baƙaƙen rubutu | Baƙaƙen boko |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 | fr |
ISO 639-2 | fre fra |
ISO 639-3 | fra |
Glottolog | stan1290 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Faransanci, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.