Dabbobi sun kasu kashi biyu ne, akwai na gida akwai kuma na daji, na gida su ne kamar: Kaza, Kulya, Akuya, kare, zomo, Shanu, Doki, Talotalo, Zabo, Baru, Mage, da dai sauransu.
Na daji kuma su ne wadanda ba'a ajesu a gida saboda hatsarin da suke da shi su ne kamar: Zaki, Kura, damisa, Maciji, Kerkeci, Kunama da dai sauransu.
Dabba | |
---|---|
Scientific classification | |
Superdomain | Biota (en) |
Superkingdom | eukaryote (en) |
kingdom (en) | Animalia Linnaeus, 1758 |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
Dabba | |
---|---|
Scientific classification | |
Superdomain | Biota (en) |
Superkingdom | eukaryote (en) |
kingdom (en) | Animalia Linnaeus, 1758 |
dila
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Dabba, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.