Haryana jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya.
Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 44,212 da yawan jama’a 25,353,081 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1966. Babban birnin jihar Chandigarh ne. Birnin mafi girman jihar Faridabad ne. Satyadev Narayan Arya shi ne gwamnan jihar. Jihar Haryana tana da iyaka da jihohin huɗu : Himachal Pradesh a Arewa maso Gabas, Uttar Pradesh a Gabas, Rajasthan a Kudu da Yamma, da Punjab a Arewa.
Haryana | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni | Chandigarh (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 27,761,063 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 627.91 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Harshen Hindu | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 44,212 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | East Punjab (en) | ||||
Ƙirƙira | 1 Nuwamba, 1966 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Haryana (en) | ||||
Gangar majalisa | Haryana Legislative Assembly (en) | ||||
• Shugaban ƙasa | Kaptan Singh Solanki (en) (27 ga Yuli, 2014) | ||||
• Chief Minister of Haryana (en) | Nayab Singh (en) (12 ga Maris, 2024) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+05:30 (en) | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-HR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | haryana.gov.in |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Haryana, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.