eSwatini ko Swaziland bayan 2018 (da Swati: Umbuso we Swatini; da Turanci: Kingdom of eSwatini) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.
ESwatini | |||||
---|---|---|---|---|---|
Umbuso weSwatini (ss) | |||||
| |||||
| |||||
Take | Nkulunkulu Mnikati wetibusiso temaSwati (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «Siyinqaba» «We are a fortress» «Ние сме укреплението» «A royal experience» «Մենք ամրոց ենք» «Wir sind die Festung» «Som la fortalesa» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Lobamba (en) da Mbabane | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,093,238 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 62.96 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci Harshen Swazi | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Kudancin Afirka | ||||
Diocese (en) | Roman Catholic Diocese of Manzini (en) | ||||
Yawan fili | 17,364 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Emlembe (en) (1.862 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Maputo River (en) (21 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | British Swaziland (en) | ||||
Ƙirƙira | 6 Satumba 1968 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | absolute monarchy (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Eswatini (en) | ||||
• King of Eswatini (en) | Mswati III (en) (25 ga Afirilu, 1986) | ||||
• Prime Minister of Eswatini (en) | Russell Dlamini (en) (4 Nuwamba, 2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 4,748,702,401 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Swazi lilangeni | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | | ||||
Suna ta yanar gizo | .sz (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +268 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 933 (en) da 977 (en) | ||||
Lambar ƙasa | SZ | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.sz |
eSwatini tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 17,364. eSwatini tana da yawan jama'a kimanin 1,093,238, bisa ga jimillar 2017. eSwatini tana da iyaka da Afirka ta Kudu, da kuma Mozambik. Babban birnin eSwatini shine Mbabane.
Sarkin (Ngwenyama) eSwatini Mswati III ne. Ndlovukati (uwar sarkin) Ntfombi ce. Firaministan ƙasar Cleopas Dlamini ne.
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article ESwatini, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.