Tsiro wani abune Wanda yake futowa daga karkashin kasa zuwa saman kasa, tsiro yana futowa kala kala wani yana futowa a matsayin bishiya wani kuma yana futowa a matsayin ciyawa tsiro wani abune Wanda yake da launin Kore yayin da yafara tasawa, gashi gwanin ban sha'awa,anayin ado da tsiro a gurare da dama kamar gida, masana'anta, company,dadai sauransu.sannan tsiro ana samun shi a inda ruwan sama ya jika kokuma a inda aka zuba ruwa aka shuka dan a samu tsiron,wani tsiron yakan fito ya girma harma yayi 'ya'ya.
'Tsiro' ana iya kiransa jaririn itaciya,wanda ke fitowa daga kasa bayan anyi shuka.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tsiro, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.