Tsakiyar Asiya Wani yanki ne a nahiyar Asiya.
Kasashen dake a yankin Tsakiyar Asiya sune Kazakhstan , Kyrgyzstan , Uzbekistan , Turkmenistan da Tajikistan. Majalisar Dinkin Duniya ta hada da Afghanistan a yankin.
Tsakiyar Asiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Asiya | ||||
Sun raba iyaka da | |
Mutane sun rayu a yankin tsakiyar asiya tun lokacin Jahiliyya. Asalin yankin yanki ne na daular fashiya har zuwa lokacin da Alezandar ya kwace ta. Lokacin da ya rasu sai yankin ya koma hannun wani janar dinsa maisuna Seleucus. A hankali sai yankin ya fara kubucewa a hannun Seleucus daganan sai yankin ya koma hannun mutanen Fashiya. Ana haka kuma sai Daular Assanid ta karbe iko. However, a waken shekara ta 600's (miladiyya), mayakan Larabawa suka kaima yankin addinin Musulunci, kuma suka kame yankin ya koma karkashin su.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tsakiyar Asiya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.