Sinansi yare ne da mutanen kasar sin ke amfani dashi da wasu bangaren kasashe kamar Singafo, Tewan, Telan da sauransu, masana sun tabbatar da cewar kashi 16 na al'ummar duniya ne ke amfani da yaren a matsayin harshen su ta farko.
Sinanci | |
---|---|
汉语 — 汉语 — 汉语 — 漢語 — 漢語 — 中文 | |
'Yan asalin magana | 1,299,877,520 |
| |
Baƙaƙen rubutu | sinograms (en) , traditional Chinese characters (en) da simplified Chinese characters (en) |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 | zh |
ISO 639-2 | chi zho |
ISO 639-3 | zho |
Glottolog | sini1245 |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Sinanci, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.