Shinzo Abe

Shinzō Abe (安倍 晋三 Abe Shinzō, IPA: ; An haife shi a 21 ga watan Satumba shekara ta 1954, shahararren dan siyasa kuma firayim minista na 63rd na kasar Japan kuma shugaban jam'iyar Leader of the Liberal Democratic Party (LDP) tun daga 2012, kafin nan shine na 57th da ke rike da ita tun daga shekara ta 2006 zuwa shekarar 2007.

shine firayim minista na uku da suka fi kowa dadewa akan karagar mulki tun bayan yakin Japan.

Shinzo Abe Shinzo Abe
Shinzo Abe
member of the House of Representatives of Japan (en) Fassara

31 Oktoba 2021 - 8 ga Yuli, 2022
District: Yamaguchi 4th district (en) Fassara
98. Prime Minister of Japan (en) Fassara

1 Nuwamba, 2017 - 16 Satumba 2020
Shinzo Abe - Yoshihide Suga
Election: 2017 Japanese general election (en) Fassara
member of the House of Representatives of Japan (en) Fassara

22 Oktoba 2017 -
District: Yamaguchi 4th district (en) Fassara
Election: 2017 Japanese general election (en) Fassara
97. Prime Minister of Japan (en) Fassara

24 Disamba 2014 - 1 Nuwamba, 2017
Shinzo Abe - Shinzo Abe
member of the House of Representatives of Japan (en) Fassara

14 Disamba 2014 -
District: Yamaguchi 4th district (en) Fassara
Election: 2014 Japanese general election (en) Fassara
96. Prime Minister of Japan (en) Fassara

26 Disamba 2012 - 24 Disamba 2014
Yoshihiko Noda (en) Fassara - Shinzo Abe
President of the Liberal Democratic Party (en) Fassara

26 Satumba 2012 - 14 Satumba 2020
Sadakazu Tanigaki (en) Fassara - Yoshihide Suga
90. Prime Minister of Japan (en) Fassara

26 Satumba 2006 - 25 Satumba 2007
Jun'ichirō Koizumi (en) Fassara - Yasuo Fukuda (en) Fassara
Chief Cabinet Secretary (en) Fassara

31 Oktoba 2005 - 26 Satumba 2006
Hiroyuki Hosoda (en) Fassara - Yasuhisa Shiozaki (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Shinjuku (en) Fassara, 21 Satumba 1954
ƙasa Japan
Ƙabila Japanese people (en) Fassara
Harshen uwa Harshen Japan
Mutuwa Nara Medical University Hospital (en) Fassara, 8 ga Yuli, 2022
Makwanci Kirigaya Funeral Hall (en) Fassara
Yanayin mutuwa kisan kai (ballistic trauma (en) Fassara
exsanguination (en) Fassara)
Killed by Tetsuya Yamagami (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Shintarō Abe
Mahaifiya Yōko Abe
Abokiyar zama Akie Abe (en) Fassara  (9 ga Yuni, 1987 -  8 ga Yuli, 2022)
Ahali Nobuo Kishi (en) Fassara da Hironobu Abe (en) Fassara
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Seikei University (en) Fassara
Seikei Elementary School (en) Fassara
USC Sol Price School of Public Policy (en) Fassara
Seikei Academy (en) Fassara
Harsuna Harshen Japan
Turanci
Sana'a
Sana'a statesperson (en) Fassara da ɗan siyasa
Tsayi 175 cm
Employers Kobe Steel (en) Fassara
Kakogawa Steel Works (en) Fassara
Muhimman ayyuka Solidarity Against the North Korean Threat (en) Fassara
Towards a Beautiful Nation (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Nippon Kaigi (en) Fassara
Shinto Political Alliance Diet Members' Association (en) Fassara
Imani
Addini Shinto
Jam'iyar siyasa Liberal Democratic Party (en) Fassara
IMDb nm2606053
s-abe.or.jp
Shinzo Abe
Shinzo Abe
Shinzo Abe

Mai Daraja Shinzō Abe 安倍 晋三, Shine Firayim minista na 57th a Kasar Japan mai ci a yanzu. Ya kama aiki daga 26 ga watan December shekara ta 2012 har zuwa 16 Satumba 2020.[1]

Tarihinsa

An haife da rada masa suna 安倍晋三 (Abe Shinzō) a 21 ga watan September shekara ta 1954 (shekarunsa 64) Tokyo, Japan Jam'iyar sa, Liberal Democratic Matansa: Akie Matsuzaki (m. 1987) Wurin zamansa: Kantei Makarantar sa: Jami'ar Seikei. Abe yataso ne daga gidan yan'siyasa kuma an zabe shine a matsayin firayim minista na farko tun a watan satumban shekara ta 2006. A lokacin yana da shekara 52, yazama firayim minista mai karancin shekaru a kasar Japan tun bayan yakin Kasar kuma firayim minista na farko da aka Haifa bayan yakin duniya II. Abe yayi marabus a dalili na rashin lafiya a 12 ga watan September 2007, bayan kuma jam'iyarsa tayi rashin nasara a zaben kansiloli a wannan shekara. Yasuo Fukuda ne yagaje shi, Wanda na daya daga cikin firayim minista biyar da suka kasa dawowa ofishinsu fiye da watanni 16. Abe ya dawo siyasa a 26 ga watan September shekara ta 2012, ya doke abokin takarar sa tsohon Ministan Tsaron Kasar, Shigeru Dan fafatwa a shugaban cin Kasar na jam'iyar LDP. Bayan samun nasara a jam'iyar ne a zaben 2012, yazama firayim minista na farko daya sake dawowa karagar mulki tun bayan Shigeru Yoshida a shekara ta 1948. An sake zabarsa a shekarar 2014 kuma da sake samun 2 cikin 3 na masu yawan al'ummah tare da abokin gamayyarsa Komeito, kuma yakara samun haka a zaben 2017.

Manazarta

Tags:

Japan

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Jerin ƙauyuka a jihar BauchiAdabin HausaMaryam Jibrin GidadoZirin GazaMutanen TangaleRabi'u Musa KwankwasoIbn TaymiyyahUsman Ibn AffanJa'afar Mahmud AdamIbrahim ShemaSaddam HusseinIsaTunaniKunun kanwaKankanaHausa BakwaiKasar YarbawaMal Samaila SuleimanMacijiSaidu BardaKarakasKiwoDubai (masarauta)TufafiDanjaYobeJerin ƙauyuka a jihar KanoHauwa MainaMuhammad Ibn Musa AlkhwarizmiFalasdinuGarba Ja AbdulqadirTuwon masaraMohamed BazoumFati WashaKoriya ta KuduShi'aNahiyaAdabin EfikAtlantaMasarautar DauraYaƙin Duniya na ITarayyar AmurkaMasallacin AnnabiDamisaƘarama antaAliyu Magatakarda WamakkoSaratu GidadoAdamawaSallar NafilaUrduYahudawaMuhammad gibrimaEros YanzuTarihin Dangantakar Najeriya da AmurkaSalatul FatihJimlaGiwaJerin AddinaiTarihiJohn Mary Honi UzuegbunamGinen EkweitaShahoSani AhmadFadila MuhammadMuhammadu BuhariBBC Hausa🡆 More