Sakan (alama: s) tushen nakúra ce na auna lokaci a cikin hanyoyin lissafi na kasa da kasa wato (SI) dan gane lokaci, a kimiyyance sakan daya yana dai da sakan daya bisa 1/86400 a cikin rana daya a lissafin sa'o'i 24, wannan lissafin an samu shi ta hanyar raba sa'o'i 24 zuwa gida biyu, sannan zuwa dakika 60 kuma daga karshe zuwa sakan 60 a kowane.
Agogon bango da kuma agogo na hannu galibi suna da alamomin kyaftawa sittin ne akan fuskokinsu, suna wakiltar dakiku, da kuma sakan a lokaci daya. Hannun agogo na dijital da agogon hannu galibi suna da nakura mai kidaya. Sannan kuma har wa yau dai shi sakan ana amfani dashi dan wasu ma'auni kamar dan lissafin "saurin mita a bayan kowace sakan daya", da kuma sakan na biyu don gudun, mita a sakan daya na biyu don hanzartawa, kuma a sakan na biyu don mita .
sakan | |
---|---|
SI base unit (en) , unit of time (en) , coherent SI unit (en) da UCUM base unit (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | time interval (en) |
Bangare na | Dakika, centimeter–gram–second system of units (en) da MKS system of units (en) |
Gajeren suna | sek., sek. da sek. |
Auna yawan jiki | tsawon lokaci da specific impulse by weight (en) |
Subdivision of this unit (en) | decisecond (en) da tierce (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Sakan, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.