Raƙumin dawa (Giraffa camelopardalis), wanda kuma akafi sani da rakumin dawa na Arewacin Afurka wato northern giraffe ko kuma rakumin dawa mai kaho uku, wani nau'i ne na rakumin dawa wanda ya ake samu tun asali a Arewacin Afirka, duk da cewa, bincike ya nuna cewa rakumin na arewacin Afurka ya kasance wani nau'i ne na daban.
Raƙumin dawa | |
---|---|
Conservation status | |
Vulnerable (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Phylum | Chordata |
Class | mammal (en) |
Order | Artiodactyla (en) |
Dangi | Giraffidae (en) |
Genus | Giraffa (en) |
jinsi | Giraffa camelopardalis Linnaeus, 1758 |
Geographic distribution | |
General information | |
Pregnancy | 457 Rana |
Tsayi | 5.5 m |
Nauyi | 54.5 kg |
Kimanin bugun zuciya | 150 beats per minute (en) |
Nau'in rakumin dawan ya wanzu sosai a ko ina a Afurka tun daga karni na 19. Ana samun irin nau'in wadannan dabba a yankunan Senegal, Mali da Najeriya a yammacin Afurka har yi zuwa arewacin Afurka a Misra.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Raƙumin dawa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.