Podgorica ko Podgoritsa (da harshen Serbiya da harshen Montenegro Подгорица) birni ne, da ke a ƙasar Montenegro.
Shi ne babban birnin ƙasar Montenegro. Podgoritsa yana da yawan jama'a 237,137 bisa ga jimillar 2018. An gina birnin Podgoritsa kafin karni na sha ɗaya bayan haihuwar Annabi Issa. Shugaban birnin Podgoritsa Ivan Vuković ne.
Podgoritsa | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Josip Broz (en) da Gorica (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Montenegro | ||||
Municipality of Montenegro (en) | Podgorica Municipality (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 150,977 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 125.29 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,205 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Ribnica (en) da Morača (en) | ||||
Altitude (en) | 45 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Olivera Injac (en) (13 ga Afirilu, 2023) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 81000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 20 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | podgorica.me |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Podgoritsa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.