Oluchi Mercy Okorie (an haifeshi ranar 28 ga watan Agusta, 1981) a Legas.
Ya kasan ce tsohon ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Najeriya wanda ya buga wa First Bank BC da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya. Ya wakilci Najeriya a gasar FIBA ta Afirka 2005, 2006 da 2007.
Oluchi Okorie | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Lagos, 28 ga Augusta, 1981 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | power forward (en) |
Daga ranar 20 zuwa 28 ga Disamba, a dakin wasanni na cikin gida a Abuja, Najeriya ta karbi bakuncin gasar FIBA Africa Championship for Women a 2005 . A taron, Oluchi ya wakilci Najeriya kuma ya lashe lambar zinare.
A gasar cin kofin zakarun kulob -kulob na mata na FIBA Afrika na 2006 da ta halarta, Oluchi ta lashe lambar tagulla.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Oluchi Okorie, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.