Mohammad Reza Pahlavi ( Persian , 16 ga Oktoba, 1919 - 27 ga Yuli, 1980) shi ne Shah na ƙarshe na Iran .
Ya kasance Shah na Iran bayan hamɓarar da mahaifinsa na 1941, har zuwa juyin juya halin Iran a 1979. Bayan juyin juya halin 1979, gwamnatin Iran ta sauya zuwa jamhuriyar Musulunci .
Mohammad Reza Pahlavi | |||
---|---|---|---|
16 Satumba 1941 - 11 ga Faburairu, 1979 ← Reza Shah (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Tehran, 26 Oktoba 1919 | ||
ƙasa | Pahlavi Iran (en) | ||
Mutuwa | Kairo, 27 ga Yuli, 1980 | ||
Makwanci | Al-Rifa'i Mosque (en) | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (lymphoma (en) ) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Reza Shah | ||
Mahaifiya | Tadj ol-Molouk of Iran | ||
Abokiyar zama | Fawzia Fuad (en) (1939 - 1945) Soraya Esfandiari-Bakhtiari (en) (1951 - 1958) Farah Pahlavi (en) (1959 - 1980) | ||
Yara | |||
Ahali | Hamdamsaltaneh Pahlavi (en) , Fatemeh Pahlavi (en) , Ashraf Pahlavi (en) , Ali Reza Pahlavi I (en) , Gholam Reza Pahlavi (en) , Ahmad Reza Pahlavi (en) , Abdul Reza Pahlavi (en) da Shams Pahlavi (en) | ||
Yare | Pahlavi dynasty (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta | Institut Le Rosey (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da sarki | ||
Kyaututtuka | gani
| ||
Ayyanawa daga | gani
| ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci | Yakin Duniya na II | ||
Imani | |||
Addini | Shi'a | ||
IMDb | nm0656624 | ||
Ya mutu a asibitin Alkahira sakamakon cutar sankarar bargo a ranar 27 ga Yuli, 1980 yana da shekara 60.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Mohammad Reza Pahlavi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.