Malam Buɗe Littafi: Dangin kwari

Filfilo dayane daga cikin kwari masutashi yanada gangan jiki kamar mai dan tsawo, fukafukishi nada faɗi.

Filfilo yana tare da buzuzu a iyalance.tsarin halittar sa dakomai kusan dayane saida bammancin fukafuki.

Malam buɗe littafi
Scientific classification
KingdomAnimalia
SubkingdomEumetazoa (en) Eumetazoa
PhylumArthropoda (en) Arthropoda
Classinsect (en) Insecta
SuperorderEndopterygota (en) Endopterygota
order (en) Fassara Lepidoptera
Linnaeus, 1758
Malam Buɗe Littafi: Dangin kwari
Filfilo
Malam Buɗe Littafi: Dangin kwari
Filfio
Malam Buɗe Littafi: Dangin kwari
Malam Buɗe Littafi: Dangin kwari
Filfilo a kan fure
Malam buɗe littafi
Scientific classification
KingdomAnimalia
SubkingdomEumetazoa (en) Eumetazoa
PhylumArthropoda (en) Arthropoda
Classinsect (en) Insecta
SuperorderEndopterygota (en) Endopterygota
order (en) Fassara Lepidoptera
Linnaeus, 1758

Fukafukin filfilo nada tsawo da faɗi kuma yakanyi haske idan yana tafiya. Filfilo yana samun abincincin shine kamar wasu daga cikin dabbobi irinsu zuma, tsutsa d.s. Hakakuma yana kwaine ya ƙyanƙyashe sannan yanada matakan rayuwa wanda ake cewa (life cycle)aturance guda hudu matakan sune:rayuwarsa cikin ƙwai (egg),yana jariri (larva)ko (caterpillar), bayan yafara girma (pupa) dakuma (adult) wato wanda yacika girmansa kenan. Adult da larva kawai suna cin ganyene surayu kuma suma sai keɓantattu daga ciki. Hakakuma akwai tsarin iyalantaka na filfilo wanda take farawa daga Pieridae, wato dan fari dakuma sulfurs, dukkansu anfi saninsune ta hanyar yawan yawo ko ƙaura wato (magration); Papilionidae, da swallowtails, sune yan parnassians; Lycaenidae, da dan bula wato (blues), coppers, hairstreaks, gossamer-winged filfilo; Riodinidae, dukkansu ana samunsune ayankin amurka ; Nymphalidae, da brush-footed filfilo; Hesperiidae, skippers; and Hedylidae, merican moth-butterflies (yawancin lokuta ana sahine amatsayin mabiyi ga wannan tsari iyalantakan wato "Papilionoidea"). brush-footed filfilo kuma shine yake wakiltar babban tsarin iyalantaka (family)hadida wannan iyalin na admirals, fritillaries, monarchs, zebras dakuma painted ladies.yammata masu zane da hausa.

Manazarta

Tags:

Buzuzu

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Usman dan FodioKyanwaIfeanyi OdiiFalasdinuDilaZomoRabi'u Musa KwankwasoItofiyaDawaSaddam HusseinTarayyar AmurkaWurin shakatawa na TennōjiNahiyaMohammed Abdullahi AbubakarHajara UsmanAlqur'ani mai girmaMasarautar KanoLissafiYadiyaBagiwaSamun TaimakoTuraiAminu KanoCOVID-19 a NajeriyaBagaruwaJami'ar Ahmadu BelloJamusOlusegun ObasanjoAuta MG BoyIstiharaSoyayyaHadaddiyar Daular LarabawaMuhammadu DikkoLamborghini UrusNamibiyaShaye-shayeLarabawaHadiza MuhammadShari'aAl’adun HausawaAbujaAbdullahi Abubakar GumelThomas SankaraDauramaAtiku AbubakarMujaddidiDauda Kahutu RararaHassan Usman KatsinaYusuf Maitama SuleIspaniyaMaganin gargajiyaGaisuwaHaɗaɗɗiyar Daular LarabawaAbduljabbar Nasuru KabaraZaboDamascusLalleHijiraSokoto (jiha)Safiya MusaAbdul Rahman Al-SudaisKano (jiha)FibonacciZulu AdigweRubutaccen adabiTarihin AmurkaNgazargamuTarihin IranIlimiMadinahBayanau🡆 More