Madinah

Madinah: Birni ne da ke a yammacin Saudi Arabia Archived 2015-03-16 at the Wayback Machine nahiyar Asiya cikin tsakiyar yankin gabas ta tsakiya Baruch larabawa, shi dai wannan birni ya kafu ne tun dubban shekaru a baya tun a zamanin Annabawa.

Hakika birnin Madinah garin Musulunci ne shi ne birnin manzon Allah Annabi Muhammad (S.A.W). Kafin zuwan Musulunci ana kiran birnin da suna Yathrib, amma daga baya sai Annabi ya canjawa garin suna zuwa Madinah ko kuma Madinat Al-munawwarah, a cikin birnin akwai babban masallaci wanda shine farkon Masallacin da Annabi Muhammad (S A W) ya gina a Madinah, wannan masallaci shine ake Kira da masallacin Quba.

MadinahMadinah
المدينة المنورة (ar)
Madinah

Wuri
 24°28′N 39°37′E / 24.47°N 39.61°E / 24.47; 39.61
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Province of Saudi Arabia (en) FassaraMedina Province (en) Fassara
Babban birnin
Khulafa'hur-Rashidun (632–656)
Medina community (en) Fassara (622–632)
Medina Province (en) Fassara (1932–)
Q97307705 Fassara (1992–)
Yawan mutane
Faɗi 1,411,599 (2022)
• Yawan mutane 2,396.6 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 589 km²
Altitude (en) Fassara 608 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 9 century "BCE"
Muhimman sha'ani
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo amana-md.gov.sa
masallacin Annabi
Masallacin Annabi (s.a.w) dak e birnin madinah

Fadin kasa

Birnin Madinah yana da fadin kasa kamar haka:

  • Fadin gari

589 km2 (227 sq mi)

  • Fadin babban birni

293 km2 (112 sq mi)

  • Maki mafi daukaka

608 m (1,995 ft)

  • kididdigar yawan mutane a shekarar (2010)

1,180,770

  • Density

2,000/km2 (5,200/sq mi)

Taswirar birnin Madinah
Wannan taswirar Birnin Madinah kenan.

Hakika birnin Madinah yanada matukar tasiri a Musulunci, shi ne garin Annabi Muhammad (S.A.W) bayan hijararsa daga birnin Makkah acikin garin yayi rayuwa har yakoma zuwa ga Allah, sannan kuma acikin birnin aka birne shi, acikin dakinsa inda yarasu, Wanda a yanzu nan ne masallacinsa, Shi yasa duk Alhazan da sukaje Madinah to sai sun kai ziyara kabarinsa (S.A.W) da manyan sahabbansa.

Hotuna daga birnin Madina

Manazarta

Tags:

AsiyaMuhammadMusulunci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

FuntuaGiwaIbrahim BabangidaMasarautar RingimBasirAl'aurar NamijiYawan Tafiye-tafiyen jirgin saman NigeriaMuhammad Ibn Musa AlkhwarizmiBornoSokoto (jiha)ZazzauJegoSiriyaKaduna (jiha)KanoKhalid BukichouGabas ta TsakiyaJerin AddinaiYadda ake kul kuliUmmi RahabMacijiJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaMutanen TangaleGoribaGidaGombe (jiha)WikipidiyaAtiku AbubakarUmar M ShareefOlusegun ObasanjoAhmadu BelloMusaAdam A ZangoJerin Gwamnonin Jahar SokotoCadiAl'ummar WikipediaFulaniAdamZubayr ibn al-AwamTauraAchraf HakimiRagoAbubakar RimiJihad BenchlikhaAljeriyaTarihin Kasar SinMuhammad Bello YaboTuranciƘarama antaDokar NajeriyaUsman Dan FodiyoMaryam AbachaJemageSheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar lemuIshaaqAbd as-Salam al-AlamiMurtala MohammedMohamed BazoumBidiyoHadarin Jirgin sama na KanoUrduUmmi KaramaAminu Ibrahim DaurawaHadisiJiminaDuniyar MusulunciAhmed MusaLilin BabaJamusHajara UsmanHamid AliTaken NajeriyaIbrahim TalbaFati MuhammadMaiduguri🡆 More